=2348140419490

Keffi Nasarawa State, Nigeria.

chat or inquires any novels with us

Sunday, 10 December 2017

About this site |game da wannan shafi | Shuraih 99% sauke hausa Ebook acikin wayanka ,ta yadda zaka karanta a cikin sauki! bisa farashi mai sauki

GAMEDA SHAFIN NAN


Wannan shafi an ginashi ne don,Wayar da kan Al'umman hausawa ta hanyoyi kaman hana
Kasuwancin littatafan hausa

Mun tanadarmaku da hausa Ebooks kala kala ,akan sausaukan farashi, ta yadda zaku sauke ku karanta acikin wayoyinku, ko kuma ku karanta a online ta blog namu


Abu mai muhimmanci daya kamata kusani a game da wannan shafin shine , dukkan wasu files na Ebooks namu suna cikin manhaja Uku ne manhaja ta farko itace txt Ebook


Mmanhajar txt Ebooks yana budewa acikin kowacce irin waya Amma baya budewa a wayar da bata da java script wato wayar da ba java ba sabida shi plain text ne


Mmanhaja ta biyu itace manhajar pdf ebooks ita wannan manhajar ta fita daban da txt ebook don kuwa tana fidda rubutu dakyau kuma har hotuna ma tana nunawa sabanin txt ebook da baya nuna hotuna ,


Manhaja ta uku itace Doc ebook itama kamar pdf take rubutunta na fita neat haka ma hotuna radau


Abu mai muhimmanci daya kamata ku sani game da wayannan manhajoji biyupdf ebookdoc ebooksu na
bukatar manhajar
Adobe Acrobat Reader domin budesu kuma a
samu daman karantasu, saboda haka
idan kana bukatar karanta littafin
kwamfiyuta wato Ebook a kwamfiyutarka
ko kuma a wayarka, to dole saika
mallaki daya daga cikin wadannan
readers din. Akwai da yawa daga cikin
wadannan Readers din wasu na siyarwa
ne wasu kuma kyauta ne, Amma
wadanda akafi amfani dasu yanzu haka
sune na Adobe Readers.

To Yanzu Yaya Za’ayi Na Samu
Wannan Manhaja Ta Reader?
Ga masu amfani da
computer, zaku iya
downloading din Adobe
reader a http://get.adobe.com/reader


Ga masu amfani da Wayar Android zaku iya downloading din Adobe Reader a Play Store,
kawai kuyi searching Ga masu amfani da BlackBerry kuma kuyisearching din
Documents To Go a AppWorld
Ga masu amfani da Nokia sai kuyi searching
din Ionic E-Book Reader a ovi store


Shikenan Ina fatan zai amfanar.
Sannan akowane lokaci kuna iya garzayawa
cikin wannan shafin don dauko littafin ebook
acikin kowani irin manhaja walau txt ebook ko
pdf ebook da kuma doc ebookhttp://shuraih.waphall.com

G
a duk wanda bai gane wannan bayanin nawa ba ko kuma inda mai tambaya akan wani abun to ina
jiransa sai ya tuntubeni

SASHIN TAMBAYA
About Shuraih 99% | Game da Ni | Shuraih 99% sauke hausa Ebook acikin wayanka ,ta yadda zaka karanta a cikin sauki! bisa farashi mai sauki

Shuraih Usman profile


Basic information

more information
Contact informantionSocial info

My Websites and blogsshin ku na son ku riga samun littatafanmu da zarar mun dora to kuyi sauri ku subscribing namu
Join Our Newsletter