Results

TARIHIN DUJAL


DUJAL
====>Wani mutum ne daga
yan adam zaizo a karshen
zamani an rubuta (wannan
kafirine) a tsakanin
idanuwansa mumminai kadaine zasuga wannan
rubutun
daya idon nadama baicika
lafiyaba idonsa kamar kwallon
dinya
=====> farkon abinda zaifito da shi shine daawar zaman
lafiya .
sannan sai yayi kiran daawar
annabta
sannan sai yayi kiran daawar
Allantaka zaijewa wasu mutane yayi
kiransu sai su karyatashi sai
yatafi daga garesu sai
dukiyoyinsu subishi sai awayi
gari basu da komai a
hannunsu zaijewa wasu mutane yayi
kiransu sai sukarba kiransa sai
yayima sama umurni ta zubar
da ruwa sai yayimata umurni
ta fitar da shuka kuma tafitar
harya nuna kuma yace aci =====> DUJAR zai bullo duniya
ta gabashin tekun damishka
zai bullowa larabawa suna
dauke da tutoci bakake zai
karade duniya gaba dayanta
babuwani gari face sai yashigeshi yabatashi da kafirci
banda kasar makka da madina
nanne kadai bazai iya shigaba
malaiku zasu hanashi shiga
dujal zai zowa mutane atare
dashi akwai kogi guda biyu daya kogin ruwa daya kuma
kogin wutace
kogin da mutane zasu gani
kamar wuta to ruwane mai
sanyi
kogin da zasu gani kamar ruwa to wutace
manzon Allah (s.a.w) yace duk
wanda yaji dujal to ya
kyamanceshi narantse da
wanda raina yake hannunsa
dujal zaizowa mutum yarinka daukarsa kamar wani
mummini sakamakon
abubuwan da suke zuwa wa
mutum nadaga rikicerikicen
subhohi
=====>DUJAL zaizauna aduniya kwanaki arbain
alokacin kwanan farko kamar
shekara kwana na biyu kamar
wata kwana na uku kuma
kamar sati sauran kwanakin
kuma kamar kwanakinmu na duniya
==[===> Anacikin wannan
haline annabi isah (A.S) zai
sauko duniya yana kamshi
babu kafirin da zai shaki
kamshin sa face ya mutu kamshinsa yana kaiwa iyakar
ganinsa
Annabi isah (a.s) zai sauko
yakashe dujal
Annabi isah (a.s) zai sayar da
haraji zai kwarara dukiya har sai anrasa mai dauka har sai
sujada daya tafi duniya da
abincikinta
bayan saukowar annabi isah
(a.s) yakasheshi duniya zata
zauna lfy kwatakwancin shekara 40
Allah (swt) zai sauko da fitinar
datafi karfin dujal wanan
kuma sune YAJUJU DA MAJUJU
kamar yadda allah yake bamu
labari acikin alkur ani mai girma kamar haka.
HAKIKA YAJUJU DA MAJUJU
MASU BARNANE ABAYAN KASA.
su yajuju da majuju asalinsu
ba mutane bane kuma ba
aljanu bane kuma ba dabbobi bane amma sunfi kama da
dabbobi domin su suna cin
karairayine da macizai da
kunama da dabba da aljan da
mutane da kwari da kasa kai
kowacce halitta dake doron kasa ci suke
idan kabigesu basu mutuwa
idan ka bigi dayansu zasu rabe
gi da biyu haka ahaka zasuyita
yawa har su mamaye duniy
ALLAH YAKIYAYEMU DA FITINAR DUJAl..

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "TARIHIN DUJAL "

Post a comment