Results

BASARAKE na Mansur Usman Sufi


BASARAKE
Cikin matukar juriya mahaifina ya tashi zaune ya dauko wani garin magani a aljihunsa ya barbada akan raunin dake cinyarsa Sannan ya yagi wani yanki atufafinsa ya daure raunin kawai sai ya mike tsaye ya dauki kubar miftahul digiri ya sake kunna kai izuwa cikin kogon

garul shammar sai da sake shafe sa.a daya batare da ya hadu da wani abu mai cutarwa ba yana kalle kalle da dube dube acikin kogin yana cikin wannan hali ne ya iso wani waje akogo na mai tsanani ne sanyi hatta gine gine na dake wajen sun kasance na dusar ƙanƙarar sa.adda mahaifina ya tsinci kansa awannan waje sai hankalinsa ya dugunzuma ainun abinda ya dugunzuma hankalin nasa shine tufafin dake jikinsa

basu kasance masu kauri ba kafin kace me mahaifina yafara rawar sanyi wani irin zazzaɓi mai tsanani ya rufe sa nanfa yashi ga mawuyacin hali yazamana yana yanke jiki yana faduwa kasa yana cikin wannan hali ne ya yanke jiki ya fadi kasa numfashi n sa yafara dauke Wa kwatsam nazari babu tsammani sai wata irin ƙatuwar mucijiya ta faso daga karkashin kasa mucijiya r takasance mai matukar tsawo .kauri

tamkar bishiyoyar kuka yana dauke da kauna uku daya na bil.adama gwaggwan biri da na mucijiya sa.adda mahaifina yayi arba'in da mucijiyar sai sake firgicewa.
Daga masoyi ku
MANSUR USMAN SUFI 08137237071

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "BASARAKE na Mansur Usman Sufi"

Post a comment