Results

DAJIN DUHU 20

dajin duhu 26
....
kafingari yawaye barde haimas yayi gagarumar shigar yaki yayinda nima nashiga halwar tsafina nacigaba da shiri domin nasan gobe mutuwa ko rayuwa amma tabbas mutuwa zatayi zarya tsautsayi zai gitta rayuka zasu salwanta tabbas sai anyiwa kasa ado da jinin bil'adama baynda gariyafara haske naga barde haimas ya gabatrda ibadarsa ga ubangijinsa naga ya tsugunna bisa gwiwoyinsa yana fadar 

kalmomi irin nasuna ma'abota addinin musulunci bayan kamr dakika darida ashrin saimuka fara jin ihun maxaje da haniniyar dawakai sunnufo gidana cikin hanxari muka fito kofar gida kawai saimukayi arba da gaiyar maxaje sama da dakaru dubu ashirin sun jeru sahu sahu koda suka gama jeruwa sai yarima 

kaimar yadubemu yabusheda dariya yace kai tsinannu tabbas baxaku tsiraba tabbas saina muku kisan wulakanci kuma idanhar kana takama da sihirin nakuna ma'abota addinin musulunci yau ya kwaceka a hannuna nagani koda gama fadar haka sai barde haimas yayi murmushi yace hakika my munyarda da ubangijin musulunci kuma bama shakka akansa kutaho nasadakuda ajalinku taho mugwabxa
..
nanfa gaiyar wadann nan dakaru suka rufar mana muka kacameda azababben yaki yayinda naja tunga narike barya daya INA tura musu babalin bala'i daga kundin tsafi yayinda barde haimas yake shayardasu gidauniyar halaka da kaifin takobinsa nan da nan guri yarude kura tayi sama ta turnike bakajin komai sai ihun maxaje da karar karafkiyar karafa duk inda barde haimas yasa gaba saidai kaga sassan jikin 

bil'adam nayawo Asama baya barin wani kai face ya datsesa baya barin wani tumbi face yafarkesa haka yakasance yana yaki baji ba gani haka tabangarena naxame mudu alakakai da wani lokacin nakan tashi sama kamar tsuntsu natsaya nayita cillo musu kibiyoyin tsafi na wuta saikaga fiyeda dakaru Dari sunacida wuta suna ihu harsu kone kurmus
...
.
..
bamugusheba muna yaki har gariyawaye rana tafito dare yashiga bamaganar Hutu bare Neman abinci tabbas jarumta abarsoce duk irin wannan Yakinda barde haimas keyi baci basha banga alamar gajiya atattaredashba face kamarma kara masa karfi ake Dan nikuwa saidanayi dama sosai nabace cikin gajimare nasaka aljannu suka kawomin abinci naci nasha nahuta sannan nadawo amma dukda haka 

barde haimas yafini kuxari dukda kuwashi yana yakinne da dukkan karfinsa nikuwa da karfin tsafi nake wannan yaki duk dashima inada tabbacin yana amfanida irin nasu sihirin na ma'abota addinin musulunci.........

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "DAJIN DUHU 20"

Post a comment