Results

KAINE SANADI page 1 to 10


Story and written by
Fateemah Sunusi Rabee'u
(Ummu Affan)


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


_Sadaukarwa ne ga iyayena abin alfaharina Allah ya k'ara muku lafiya,_

_K'irk'irar ran labari banyisa don wani ko wata ba,kuma ban yarda a juya min shi tako wacce siga ba_

_WANNAN BOOK D'IN NA KUD'I NE SAI A NUNAMIN SOYAYYAR DA AKEMIN TA HANYAR SAYARSA AKAN FARASHI ME SAUK'I 200 KACHAL👌za'a iya transfer ta wnn accnt Talatu Amadu Zaria 3071971646 First Bank,ko Katin MTN ta wnn number tawa ta WhatsApp 08104335144,sai kuturomin shaidar biya duk ta wnn number 08104335144 ni kuma sai nasaku sabun group na wnn littafin,_

KAI NE SANADI labari me tarin ilmantarwa fad'akarwa jan hankali da soyayya ta hak'ik'a kudai ku biyoni akan 200 kachal don d'ibar romon littafin sai najiku😂

FREE PAGEBismillahir rahmanir rahim

🅿�1-2


Kallonta yayi cikin tsananin tsana yace"ke meye hakan waike wacce irin jakar macece da k'ik'iya kawai 'yar k'auye,hawaye kawai take tana duk'e daga k'asansa tace"don Allah Yayah kayi hkr wllh ba dagangan nayi ba,"shut-up stupid girl,ya katseta cikin garaje da tsawa tuni ta rud'e harda wun tsilawa,

Tsaki yaja tare da wucewa a fusace,Mum dake sakkowa daga bene ta k'araso tare da kallon _BEENAFAH_ Cike da tausayi ta zawota jikinta akan yasa Beenafah sake sakin kuka tace"me namasa Mum ya tsaneni?me na tare wa Yayah Jabeer?me yasa yakemin hakan�,

Mum tace"ai na fad'a miki ki dena takura kanki akansa tunda haka halinsa yake kina ganin dai kowa bai raga masa ba a gidan nan ni kawai da Daddynku ne be mawa,

Share hawaye Beenafah ta fara tace shi kenan Mum insha Allahu daga yau na dena damuwa da abinda yake min,

Mum tace"yauwa uwata ko kefa,murmushin yak'e kawai tayi wanda akace yafi kuka ciwo,ta zame ta kwanta kan cinyar Mum yana sakin ajiyar zuciya,

Club d'in cike yake da matasa masu jini a jika maza da mata,masu shan giya nayi masu shan sigari nayi masu rawa ma nayi,kowa ka kalla a gurin kasan yanaji dakansa yara ne yaran manya,da haka Jabeer ya shugo gurin shida masu take masa baya,

Yana shugowa aka fara tafi ji kake ana cewa"JB"JB"JB"Sai babban yaro d'an gidan babba sai metashe yaro d'an zamani,wani irin smille kawai yake saki cike da shauk'i,

Kujerarsa ma ta dabance"nan take aka gyara mata zama yazo ya zauna,y
tuni aka aje masa kwalen giya irin wacce yakesha,ta manyan yara me tsadar,

Nan 'yan mata suka dunga rawa gabansa,yana shan barasarsa yana wani yatsina fuska kaida ka kallesa kasan babban yaro ne d'an manya d'an babban gida ya had'u iya had'uwa k'arshe ne wajen kyau da tsaruwa JB kenan metaka 'yan mata son ransa,wanda bai maida mata bakin komai ba sai ababen mure rayuwa JB yaro d'an bana bakwai shekarunsa 28,meji da kansa me k'yamar talakawa shifa mace komi kyanta idan d'iyar talaka ce to bai mayar da ita akan komi ba,

Sosai yake shan giyar kai da gani kasan bata masa komai sbd sabo dasha,bayan ya gama tashi kawai yayi ya shiga fagen rawar yana musu 6ari da kud'i kafin ya juya ya fice da sauri,

Motarsa ya koma ya figeta sai gida,


Ummu Affan

Plsss Share 👏
4/10/20, 12:43 PM - +234 902 070 1465: 💖💖💖💖💖💖💖💖
  KAI!NE!SANADI
   
💘💘💘💘💘💘💘💘Story and written by
Fateemah Sunusi Rabee'u
(Ummu Affan)


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


_Sadaukarwa ne ga iyayena abin alfaharina Allah ya k'ara muku lafiya,_


_WANNAN BOOK D'IN NA KUD'I NE AKAN FARASHI ME SAUK'I 200 KACHAL👌Za'a iya transfer ta wnn accnt Talatu Amadu Zaria 3071971646 First bank,ko katin MTN ta wnn number tawa ta WhatsApp 08104335144,sai kuturomin shaidar biya duk ta wnn number 08104335144  ni kuma sai na saku sabon group na wnn littafin,Karku mance siyan nagari maida kud'i gida😁_

KAI NE SANADI labari ne me tarin ilmantarwa fad'akarwa jan hankali da rikitacciyar soyayya ta hak'ik'a,kudai ku biyoni akan 200 cahal👌ku d'ibi romon littafin😂

FREE PAGE


Bismillahir rahmanir rahim

🅿�3-4


Yana parking ya fito yana tafiya kaida kagansa kasan ya shawu ne,kici6is sukayi da Beenafah tana kallonsa ta fara hawaye,rikitattun idanuwansa ya zuba mata kafin cikin wata irin murya yace"bani guri kafin nayi ciki dake mtsuuuw 'yar k'auye kawai,

Da sauri ta matsa,wucewa yayi kai tsaye part d'insa ya nufa ta bisa da ido tana hawaye,kafin tashare hawayenta da sauri da ta tuno tace ta dena kuka akan Yayah JB,

..........................................

A natse take tafiyarta sanye take da kayan islamiyya masu ruwan cimcin bale,kyakkyawace daidai misali bazata wuce goma sha shidda ba,


Daidai zata tsallaka kwata,shi kuma ya rugo a motarsa da gudu,gaba d'aya ya fallatsa mata ruwan kwatar nan hijabinta tuni ya 6aci,rai a 6ace tafi motar da kallo,wasu siraran hawaye suka zubo mata amma ko waye wnn mutumin ya iya wulak'anci,

Haka ta taka tana tafiya kai da ka ganta kasan ranta a 6ace yake,haka tashiga gida,Innah"Innah"take kira cikin kuka,

Da sauri naga wata mata da bazata wuce arba'in da biyarba ta fito,tana amsa kiran"na'am 'yar albarka kin dawo,ganin yadda jikinta ya 6aci ta k'araso da sauri"subuhannallahi NUTAILAH me ya faru dake badai kwata kika fad'i ba,

Cikin hawaye tace"wllh Innah wani me mota ne mara mutunci yazo ya zubamin,da sauri ta rik'e hannayenta tanufi rariya da ita ruwa ta jawo a rijiya tazo tace" cire kayan ki wanke cikinki 'yar albarka rabu dashi kansa ya mawa kinji,

Haka ta cire kayan ta d'aura zanin da Innar ta d'auko mata snn ta shiga bayan gida,ta wanke jikinta,

Tana fitowa"taga Innah na wanke mata kayan islamiyya tace"ayya Innah da kin bari da na gaba sai nayi,tace"bari kawai na wanke miki jeki yi alwala kiyi sallah kizo na aikeki,

"TO,ta amsa snn ta wuce ta d'auko buta,bayan ta idar tazo gurin Innah wacce harta gama wanke mata tace"kayan wankin cen zaki d'auko kikai gidan Alh Mukhtar ki amso kud'in sai kibiya shago kiyo mana ce fane,

Wankin ta d'auko cike da tausayin Innar tata ta wuce jiki asanyaye,na ganin irin rayuwar da suka tsinci kansu Innar tata na bakin k'ok'arinta na ganin tayi musu duk abinda ya dace ita da k'aninta Sadeeq,

Gidan Alh Mukhtar ta nufa


Ummu Affan 


Plsss share👏💖💖💖💖💖💖💖💖
  KAI!NE!SANADI
💘💘💘💘💘💘💘💘

Story and written by
Fateemah Sunusi Rabee'u
(Ummu Affan)


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


_Sadaukarwa ne ga iyayena abin alfaharina Allah ya k'ara muku lafiya,_


_WANNAN BOOK D'IN NA KUD'I NE AKAN FARASHI ME SAUK'I 200 KACHAL👌za'a iya transfer ta wnn accnt Talatu Amadu Zaria 3071971646 First bank,ko katin MTN ta wnn number ta WhatsApp 08104335144,sai kutura shaidar biya duk ta wnn number 08104335144 ni kuma na saku sabon group d'in wnn littafin,Karku mance siyan nagari maida kud'i gida😁_

KAI NE SANADI labari ne me tarin ilmantarwa fad'akarwa jan hankali da rikitacciyar soyayya ta hak'ik'a,kudai ku biyoni akan 200 kachal👌ku d'ibi romon littafin😂


FREE FAGE

Bismillahir rahmanir rahim

🅿�5-6


Tun a bakin gate suka gaisa da me gadin cikin girmamawa da fara'a snn ta k'arasa cikin babban farlour na gidan,

Sallama tayi,Beenafah da ke zaune a farlour ta zuba uban tagumi,ta d'ago da sauri fara'a ta saki,"Nutailah kece,murmushi tayi tace"ni ce Anty daman wankin na kawo,

Tashi tayi ta amsa tace"ina zuwa sama ta nufa,da kayan,ita kuma ta zauna tana jiran shugowarta sai k'arewa dan k'areran farloun kallo take aranta ta furta masu kud'i suna sha'aninsu wnn irin aljannar duniya,

Kalle-kalle kawai take daidai shugowar JB Sanye yake cikin wata d'anyar shadda ash ta amshesa sosai d'inkin da samari ke yayi ne jikinsa,zuba masa ido tayi gani take kamar shine wanda ya watsa mata ruwan kwata d'azu,don tunda take bata ta6a ganinsa a gidan ba,kasancewar be dad'e da dawowa England ba inda ya kammala karatunsa,


Harara ya zuba mata,yace cikin nuna kyama"ke mayya ce inajinko,mgnrsa k'warai ta bata haushi,hakan yasa ta galla masa harara tare da ta6e baki kafin ta mik'e tace"inajin kaine wanda ya watsamin ruwan kwata d'azun koï¼?,

Tsaki yaja mtuuww yana k'arewa jikinta kallo,kafin yace"ked'in banza don an watsa miki ruwan kwata meye ke har kincika mace ne,

Sosai taji haushin mgnrsa domin Nutailah badai tsiwa ba tace"bai kai mace bako?to sannu kai cikakken namiji kuma bazan yarda ba sai.....,

Ai kafin ta k'arasa tuni taji ya mazge mata baki nan take kuwa ya fashe,miyau ya tofa mata yana wani kallonta sama da k'asa,kafin ya tofa mata miyau ya wuce,

Da sauri Beenafah ta k'araso tare da d'agata tuni Nutailah ta fara kuka"Anty waye shiï¼?,tishu Beenafah ta d'auko tana share mata jinin tace" sorry Nutailah me ya had'aku ne,nan take sanar mata tace"kiyi hkr,tare da mik'a mata kud'in wankinta tace"kije don Allah ko a hanya kika gansa karki kulasa,

Fita Nutailah tayi amma aranta tana cewa "Wllh bazata yarda ba sai ta rama abinda ya bama,

Yayah Sayyeed"Yayah Sayyed,wani matashin saurayi dabazai wuce shekaru 25 ba ya juyo cike da fara'a "na'am Nutaila daga gidanku fa na dawo Innah tace ta aikeki gidan Alh Mukhtar,

Murmushi tayi tace"ai kuwa sai inaï¼?,"wai zani kasuwane in tama Baba ciniki tunda yau bani da lucture,tace"yayi kyau to muje mana nima shago zani,

Haka muka jera muna tafe muna hira,abinmu domin shak'uwa ce mai tsanani tsakani na dashi,

Daidai kwatar nan ta jiya yauma yasake k'ara gudu yana zuwa kuwa ya fallatsemu,

Jikin Yaya Sayyeed tuni ya 6aci nima haka har fuskata,wani k'aton dutse na d'auka na bugawa gilas d'in motar aikuwa nan take ya fashe,

Wani wawan burki yaci yayo rubas baya,daidai inda muke,sakkowa yayi ya k'araso inda nake kallona yayi sama da k'asa sai yasa dariya snn ya wani d'aure fuska yace"Ni kika masawa gilas d'in moto kece matsayaciya ni wnn ba komai bane a gurina idan kinaso na baki na wanke fuska ne to,

Zaro rafas yayi ya wurgomin a fuska,ai ko naji zafi tuni ruwan hawaye ya tsinkemin,snn ya d'aura dacewa"tunda kika shugo gonar JB zakisha mamaki bakinsanni bane,

Juyawa yayi zai wuce,da sauri na duk'a na d'auki kud'insa na cilla masa saitin k'eyarsa aiko ya juyo a fusace cikin dakewar murya nace"kud'inka na banza meye amfaninsu tunda ba'abi dasu ta hanyar da ta dace kad'aukin kud'inka ni badamuwata bane,

Taja tsaki nan tabar Yayah Sayyeed ta wuce gida da sauri ko shagon fasa zuwarsa tayi,

Zuciyar 'yan maza fa ta 6aci nan yabar kud'in ya koma mota ya figeta kamar zai tashi sama,

Yana parking par d'insa ya wuce,frigd d'insa ya bud'e wad'anda kwalaben giya ne kawai a ciki ya d'auko d'aya ya bud'e ya kafa kai saida ya kusan shanyewa snn ya sauke,

_"Kud'inka na banza to meye amfaninsu tunda ba'abi dasu ta hanyar da ta dace ka d'auki kud'inka ni ba damuwa ta bace"_

Maganganunta ne ke masa amsa kuwwa da k'arfi ya furta "wacece ita?lallai ni zan nuna mata na cika kuma kud'in nawa na banza dasu zanyi amfani wajen lalata rayuwarta batasan waye JB ba,

Fitowa yayi ya nufi part d'in su Mum


Ummu Affan


Plsss share👏
4/10/20, 12:44 PM - +234 902 070 1465: 💖💖💖💖💖💖💖💖
  KAI!NE!SANADI
💘💘💘💘💘💘💘💘

Story and written by
Fateemah Sunusi Rabee'u
(Ummu Affan)


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


_Sadaukarwa ne ga iyayena abin alfaharina Allah ya k'ara muku lafiya,_


_WANNAN BOOK D'IN NA KUD'I NE AKAN FARASHI ME SAUK'I 200 KACHAL👌za'a iya transfer ta wnn accnt Talatu Amadu Zaria 3071971646 First bank,ko katin MTN ta wnn number ta WhatsApp 08104335144,sai kutura shaidar biya duk ta wnn number 08104335144 ni kuma na saku sabon group d'in wnn littafin,Karku mance siyan nagari maida kud'i gida😁_

KAI NE SANADI labari ne me tarin ilmantarwa fad'akarwa jan hankali da rikitacciyar soyayya ta hak'ik'a,kudai ku biyoni akan 200 kachal👌ku d'ibi romon littafin😂


FREE PAGE

Bismillahir rahmanir rahim

🅿�7-8

Yana shiga ya iskesu zaune kan dinning suna lunch,k'arasowa yayi fuskar nan tasa sam babu fara'a,kallonsa Mum tayi cike da kulawa tace"me ke damunka,ya mutsa fuska yayi sai kuma ya kwa6eta cike da shagwa6a yace"No mum ba komai,kallonsa tayi cike da rashin yarda tace"uhm My son  bakasanar sanar dani damuwarka ko,

Sosa k'eya yayi yace"kawai I feel tired ne Mum amma babu abinda ke damuna,gyad'a kai tayi"ok to zauna kaci abinci,D'an zaro ido yai😳yace"no Mum ban dad'e da breakfast ba,tace"ok to kaje ka kwanta ka huta my son,

Tashi yayi,sai kuma ya dawo yace"Mum yaushe ne Dad zai dawo ne,tace"bai sanar maka bane inajin zuwa jibi yashugo k'asar nan,juyawa yayi ya wuce aransa yana aiyana da Dad ya dawo zai damesa da sai ya dunga zuwa office shi kuma baisan aikin wahala,

Kamar d'azun da kuka tasake shugowa gidan,Innah da Sadeeq da suke zaune suna jiran dawowarta suka mik'e da sauri,Innah tace"me zan gani haka Nutailah lfyrki kuwa,wani kukan ta saka tace"haka kawai zani shago mutumin nan na d'azu yasake watsamin kwata,salati Innah ta kama tana tafa hannu kafin tace"waye wnn mutumin waiï¼?,

Sayyeed ne ya shugo shima jikinsa duk kwata,Innah ta kallesa wai kaima harda kai,yace"bari kawai Innah wllh Jabeer baida mutunci kowa a unguwar nan tsoransa yake tunda yadawo karatu akai k'ararsa iyayensa basa iya komai saboda k'aunar da suke masa saidai su bada hkr da kud'i,Innah tace"wanne gida yake?yace"d'an Alh Mukhtar Banki ne,sbd tsabar dukiyarsa ake cemasa Alh Mukhtar banki,

Innah ta tafa hannu tace"na shigesu ni salame Nutailah me yakaiki shiga shifgin wnn yaro mara mutunci,turo baki gaba tayi tace"amma Innah na sanar dake abinda ya faru ko nifa babu ruwana shine ya fara tsokanata,

Tace"to na fad'a miki daga yai ki fita safgarshi wllh bazan iyaba,kinsan dai rabin gidajen layin nan duk na ubansa ne wnn ma damuke ciki nasu ne don haka karki jamana tsiya kina ganin dai shekara nawa mahaifinku bai biyaba kuma bace masa komai ba sbd yasan halin da muke ciki kina gani wankin gidansu ni suke ba kuma ina gama musu suke biyana dasu nake samu in biya miki kud'in mkrnt tunda ubanku ya kasa wllh kika jawo mana to,

Innah ta wuce ciki tana sake jaddada mata,nan take jikin Nutailah yayi sanyi hankalinta ya tashi da ta nuno hakan,to ita mema yayi ruwanta dashi ne har cikin zuciyarta tasa ta rabu dashi daga yanzu,

Ruwa ta jawo ta kawowa yaya Sayyeed ya wanke jikinsa itama ta wanke nata,tare suka sake fita tayo cefananta shi kuma ya wuce kasuwa,

..........................................

"JB wai meye damuwarka da nine,wata matashiyar budurwa ke fad'in hakan wacce bazata wuce 25 ba kwance take jikinsa tana shafa sajen fuskarsa cikin salo na jan hankali,

Taci gaba dacewa "wllh duk duniya babu wanda nakeso sama da kai me yasa kakemin hakan don Allah ka fito muyi aure shine kwanciyar hankalina,da sauri ya tureta daga jikinsa sai gata k'asa wanwar yace"amma Heenah baki da hankali ko?ni ne kike cewa zan aure ki bayan kin gama zubar da mutuncinki cike biyu fa kika zubda,hawaye ta fara tare da Mik'ewa tace"haka mgnrka take amma sanike duk naka ne kasan dai bayan kai babu wani da nake kulawa ko tun muna England wajen karatu tare muke da kai,

Tsaki yaja yace" gyara dai ki cenza tunani ni wllh na wuce kice zaki auran to wai akace mikima aure zanyi yanzu onlly 28y fa haba ina cikin k'uruciyata kice wani na aureki mtuuwww yaja tsaki yabarta anan tana kuka,

Kb yace"gaskiya abokina kana bata wuta uhmm ina ma nikeda farin jininka,murmushi JB yayi yana shafa d'an k'aramin gemunsa da ya k'arawa fuskarsa kyau yace"to ai kaima kana da naka kum....fitowar wata baby kyakkyawa daga cikin super market d'in da sukazo yasashi yin shuru,yayi murmushi tare da fitowa kawai ya fita,

KB murmushi yayi yace"shege mutumina anga kyakkyawar gara za'aje akwashi rabo,

Da fara'a ya k'arasa"yan mata barka da fitowa,d'agowa tayi da niyyar cimasa zarafi ganin yadda ya kusantota sosai amma sai ta kasa domin wani shegen kwarjini ne dashi murmushi tasaki"barka dai,mik'a mata hannu yayi da niyyar su gaisa"I am JB,kallon hannun nasa tayi,sai ya sauke yace"am sorry na manta a Nj muke,

Murmushi tayi don tuni taji gayen ya tafi da imaninta tace"ni kuma Sakeenat yace"da kyau nice name,tace"nagode,motarta ta dosa yace"idan bazaki damu ba numberki,tace"no ba matsala,nan ta fad'a masa yasa snn sukayi sallama bayan ya bata mak'udan kud'i tayi dashi yanarsa yak'i,


"Yayah Sayyeed ka sanar dani kawai ai gani nake kamar mun riga mun zama d'aya,murmushi yayi kafin yace"Nutailah bazan 6oye miki ba na dad'e ina k'aunarki a cikin zuciyata so na aure nake miki,rufe fuskarta tayi da tafin hannayenta tana murmushi,yace"bakice komai ba,a hankali ta bud'e fuskarta tace"ko bance komai ba kasan dai ai,sai ta sake rufe fuska,shima murmushi yayi yace"nasan dai me A'a ni bansan komai ba,tashi tayi tsaye tace"ina nufin kasan dai nima ina sonka,tana gama fad'a ta ruga gida a guje,binta yayi da kallo yana murmushi,

JB da ya fito zashi masallacin k'ofar gidansu ganin abinda ya faru ya ta6e baki aransa yace"kidahumar banza bak'auyo dasu,ya d'aga kafad'a abinda ta fad'a masa ne ya dawo masa yace"uhmm yarinya kina ganin kamar na rabu dakene uhmm akwai abinda na tanar mikiUmmu Affan


Plss share👏
4/10/20, 12:44 PM - +234 902 070 1465: 💖💖💖💖💖💖💖💖
 KAINE!SANADIï¼?
💘💘💘💘💘💘💘💘


Story and written by
Fateemah Sunusi Rabee'u
Ummu Affan


Wannan littafin na kud'i ne duk me so sai ya nemini WhatsApp numberta 08104335144 don Allah ku da kuka saya karku fitar min dashi na rok'eku,tamkar Amana yake agare ku.

Bismillahir rahmanir rahim

🅿�9-10

Murmushi kawai Sayyeed yayi yana k'ara jin k'aunar Nutailah tun yarinyar na k'arama yakejin sonta har cikin ransa sun taso tare da so da k'aunar junansu,masallaci ya wuce don yayi sallah,

Nutailah na shugowa Innah tace"ke lfyrki kuwa zaki shugo haka a guje,murmushi kawai tayi tace"babu komai Umma,

Baban su Nutailah ne shugo yana zage-zage bakin nan nasa har kumfa yake saboda bala'i,fad'i yake "ni za'a rainawa wayau to nafi k'arfin ko wanne d'an iska dakejin kansa shi d'an iska ne,

Da kallo suka bisa har ya iso ya sami guri ak'asa ya dafe,rigar nan tasa duk datti da alama yafi sati me wanka ba sai tsamin daud'a yake,Inna tace"malam kaidai kullum a gidan nan da fad'a kake dawo yau kuma kaida waye?harara ya banka mata "ina ruwanki waike Maryamu me yasa kika fiye sa idone ina ruwanki da abinda ke damuna talauci kad'aima ya isa mutum ni burina kullum naga na zama babban attajiri,Rik'e baki Innah tai "a hakan kake son ka zama wani mutumin da ko k'wak'k'warar sana'a bashi da ita mesa komai agaba ba sai zaman banza da yi da jama'a duk wanda zai wuce sai kunyi dashi a hakan kake burin zama wani gidanka ma ka kasa rik'ewa,

Mik'ewa yayi cike da masifa yace"wllh Mero nasakejin kinyi wata mgn anan sai na sassa6a mike,ke meye ga auranki idan ba'asara ba,ni wllh nayi da nasanin ko dayake su Baba ne suka cuceni,Innah me zatayi ba hawaye ba,tuni raina ya 6aci kullum Baba ya shugo sai yasaka Innah kuka wnn wanne irin abu ne,

Kallona yayi"ke kuma kin tsareni da wasu manyan idanuwanki ko zaki dake ni ne?da sauri nayi k'asa da kaina,kitchin ya wuce ya dunga 6uruntu da kwanuka cen sai gashi ya fito"ke ke Mero ina abincina,Innah kasa mgn tayi sbd takaici yace"aiyo na ganeki sbd ban kawo ba?shine idan kin dafa bazaki ajemin ba�,fita yayi yana sababin zaiyi mgnin Innah dani,

Kusa da Innahta na zauna nace"Innah don Allah kiyi hkr,Tace"ai kullum cikinsa nake amma kina ganin muna saran ya shugo ko ma d'aura tukunya sbd yunwar da mukeji amma wai shima gurinmu yake nema to me yakeso muyi ne?nace"Innah kiyi hkr da addu'a zamu taya Baba,dukanmu mukayi shuru na wani lokaci zuwa cen nace"amma Inna me zaisa baxakimin abun sayarwa ba sai na dunga tallah,zaro ido tayi"tallah kuma Nutailah a'a banaso kiyi tallah,nace"to Inna ya zamuyi kamawa fa tayi,

Shuru Innah tayi na wani lokaci kafin tace"to yanzu wacce sana'a zamuyi byn ko zarin bamu dasu,Nutailah tace"kinaji ko Innah nidai kinemo sana'ar da zamuyi zan aro mana jari gurin Maman yah Sayyeed,tace"to abinyin ne ban sani ba,ni kuma gsky banason tallah da zaki dunga gantali a titi,mik'ewa nayi nace ina zuwa Innah,

Gidansu Yah Sayyeed na shiga da yake mak'ota muke,bayan na gayar da Mmnsu nake sanar mata abinda muka yanke da Innahta tace"kinyi shawara me kyau Nutailah da zama haka nan ba kusamin kud'in dazakuci abinci gara kiyi sana'ar,saidai kuma kina zuwa boko da islamiiyya ya zaki tsara abun,nace"Mama ni burina nasan sana'ar da zanyi kafin na tsara yadda zanyi,tace"ai Innar taki ta iya awara ko,shuru nayi zuwa wani lokaci nace "inajin ta iya,tace"to kuyi awara kinga saiki dunga tuya a k'ofar gida basai kim dinga yawo a titiba,nace"haka ne zan tsara yadda zanyi,yanzun ki aramin ko acikin na adashin da kikeyi ne sai na juya kafin azo kwasa tace"babu matsala,nan ta bani aron dubu biyu tace naje mu fara,

Cefanan awara na wuce,duk abinda za'a nema na sayo snn najewa Innah da kayan na sanar mata uadda mukayi da Mama tace shi kenan,kasancewar yau laraba muke sai nace"mu bari sai mu fara gobe tunda babu islamiyya,

Saurin nake tayi da aka tasomu daga boko yau sbd inje intaya Innah aikin awara,ina zuwa mkrntr gwamnati ta 'yanmata Maimuna gwarzo yanzu ina SS1 ne,

Ina isa gida na iske Innah har ta gama komai,nace"kai Innah har kin gama duk saurin da nake,tace"na gama,Sadeeq ya kaimin markad'e yana dawowa kinsan su 12:00pm suke dawowa nace "haka ne,

Wanka nayi tare da sallah snn na fitar da komai waje na hura kwarfot na zauna kan kujera na fara suya,

Kai abin mamaki ina farawa aka dabaibayeni ana saya,kasancewar unguwar bamusu sayar da wasu abubuwan ci sosai,biyu da rabi na rana na fara cikin ikon Allah wajen hud'u harna sayar,masha Allah na furta cike da mirna na koma ciki,nan aka irga kud'i anci riba sosai,acikin ribar na d'auka nayo mana cefane nazo namana girki mukaci abinci,snn nayo cefanan ta gobe,

Haka mukaci gaba dayi kafin sayi guda na had'awa Mamar Sayyeed kud'inta nakai mata tare da godiya amma tak'i amsa wai kyauta ta bamu,nayi nayi da ita tak'i amsa sai na dawo dasu,

Duk ranar da akyau islamiyya to,to dana dawo boko nake fara suya hud'u nayi zuwa lokacinma na sayar sai inzo na shirya na wuce don kwastomomi sosai gare ne daga wasu unguyoyinma zuwa saya ake,

Na gama suya ina had'a kayana,saiga motar JB kusa da inda nake yayi parking futowa yayi yana kallona a wulak'ance,kafin cikin iyayi yace"abinda kuma aka koma kenan,kallonsa nayi gabana naji yana fad'uwa wllh har cikin raina yanzun tsoronsa nake nace"don Allah kayi hkr ka rabu dani,ni babu ruwana dakai,wani kallon ya sake min baiyi mgn ba saida ya mila ya milmele snn yace"ni kuma yanzun na fara ruwa dake to ya kenanï¼?,ban sake kallonsa ba nashigar da kayana ciki har na dawo yana gurin na d'auki na k'arshen zan wuce yasha gabana yace "ki saurari hikuncin da zan yanke akanki,yayi wuce warsa,yakoma mota yayi gidansu,

Jikina a sanyaye na shiga cikin gida,haka na wuni ranar wata iri Innah ta tambayeni ko lfy nace"babu komai ganin tunani zai karni na cewa Innah zani gidansu yah Sayyeed ina fita kai tsaye nayi gidansu JB.......


Ummu Affan,don Allah karku turawa kowa na kud'i ne littafin nan👏
4/10/20, 12:44 PM - +234 902 070 1465: 💖💖💖💖💖💖💖💖
   KAINE!SANADIï¼?
💘💘💘💘💘💘💘ðŸ’

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "KAINE SANADI page 1 to 10"

Post a comment