Results

KAINE SANADI page 31 to 40

Ummu Affan littafin nan na kud'i ne 08104335144
4/10/20, 12:44 PM - +234 902 070 1465: 💖💖💖💖💖💖💖💖
  *KAINE!SANADII*
💘💘💘💘💘💘💘💘*

*Story and written by*
*Fateemah Sunusi* *Rabee'u*
*Ummu Affan*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Bismillahir rahmanir rahim

🅿�31-32

Faka da tsintsiya ta d'auko tana share gurin tana kuka,har ta gama d'aki ta ruga ta fad'a kan bed ta saki wani rikitaccen kuka ganin kuka ba magani bane bathroom ta shiga ta d'auro alwata tazo tana gabatar da nafilah hakan yasa zcyrta ta sanyaya,

**********�

Misalin k'arfe goma na safiyar yau naji ana k'wank'wasa k'ofa sakkowa nayi na nufi k'ofar farlour donni bana rufewa gudun kar nayi laifi shine idan ya shugo yake rufewa,

Beenafah na gani nan take nasaki fara'a tare da nufarta ina cewa"oyoyo Anty Beenafah sannu da zuwa,tun kafin na k'arasa ta d'agamin hannu jiki a sanyaye na tsaya ganin irin mugun kallon da takemin cikin takunta na isa da tak'ama ta shugo farlour,

Ko ina takebi da kallo,tsakiyar Carpet ta tsaya na mini wani mugun kallo tace"uhmm Nutailah samun guri uhmm wllh kina gab da barin gidan nan,d'agowa nayi ina kallonta cike da mamaki nace"Anty Beenafah me yafaruï¼?,

Tsaki taja"tace"ohkey kinason ki sanarmin bakisan da JB zan aura ba akamin fin k'arfi kika auresa,

Gaban Nutailah ya buga da k'arfi tace"ni wllh ba abinda na sani,"tace"to zaki sani daga yanxu idan kinganni cikin gidan nan a matsayin matar JB zan auresa kuma sai na fitar dake a gidan nan,d'an murmushi Nutailah tayi tace"da zakiyi min hkn da kin temake ni,

Wani mugun kallo ta watso mata tace"haka kikace,kafin Nutailah tayi mgn JB ya sakko daga saman bene,wani kallo ya watsa musu yace"meye hakan kukemin chachar baki a gida ina barci kun tasheni,

Juyawa Nutailah tayi ta nufi bedroom don batason yana dukanta ba k'aramin aikinsa bane ya mareta yanxu,Ganin ta wuce Beenafah tace"uhmm daman.....tsawar da yadaka mata yasa tayin shuru,yace"ficemin daga gida karki sake zuwarmin gida,

Sbd tsabar tsoro da gudu ta fice,tsaki yaja dak'ik'ai kurun,mtsuuuuw,

.................................

Sayyeed ya dawo daga tafiyar da yayi indavya mayar da komai ga Allah ya mayar da hankalinsa ga karatunsa da ya kusan kammala digirinsa,

Mamar taci gaba da masa addu'a Allah ya yaye masa son Nutailah ya had'asa da wata ta gari,Alhamdulillah yamzu bashi da wata damuwa saima taya Nutailah addu'a da yake Allah ya bata zaman lfy da mijinta,

Innar Nutailah ma kullum cikin addu'a takewa 'yarta bata samin wani barci sosai,Babanta kuwa sai abinda yayi gaba,ganin yanxu ya sami 'yan kud'i sai bushasharsa yake babu batun yayi tunanin tunda ya sami kudi ya kama sana'a,

Waye mahaifin Nutailah,Hifaffan garin Daura ne karamar hukumar Katsina Habu tun yana yaronsa irin yaran nan ne marasu jin mgn da tonan fada da jawowa iyaye bala'i,

Iyayensa ba masu hali bane amma mahaifinsa manomi ne Alhamdulillah kuma anaci da nomar,Habu baiyi karatu ba hakan yasa rashinji ya had'u da jahilci,tunda ya taso mahaifinsa ya d'aurashi a noma amma sbd rashinji da rawar kai yak'iyi ganin rashin jinsa yayi yawa aka aura masa d'iyar k'anin babansa Mero a ganinsu ko aure zaisa ya natsu,

Mero yrny ce mai hnkl ko alokacin tana da mane manta amma hk tawa iyayenta biyayya ta auri Habu,

Auransu da wata guda Habu ya gudo Kaduna da sunan neman kud'i bai komaba saida aka shekara biyu,satinsa guda ya koma wnn lokacin kuwa saida ya shekara uku ya koma kuma hakanan yake zuwa ba wani abun arziki alamar ba neman kudin da yake,

Besani ba lokacin da yatafi yabar Mero da ciki saida yadawo ya tarar da 'yarsa wacce taci sunan babarsa Asma'u sai ake kiranta ma'u,wnn karon sati biyu yayi dazai koma iyayensa sukace saidai ya tafi da Mero hk suka taho tare akabar Ma'u acen lokacin ta isa yaye,

Zuwansu Kaduna da shekara guda ta haifi Nutailah,Habu bai zuwa Daura saidai Idan Innah nada kud'inta taje amma sjhi bai zuwa shekarun Nutailah biyar aka haifi Sadeeq sunansu daya da baban shine ake kiransa Sadeeq,wnn kenan

****...........................****�

Da kuka Beenafah ta shugo ckn gidan tana kiran Mum"Mum"Mum da sauri Mum ta fito daga bedroom Beenafah ta fad'a jikinta tana kuka nan ta sanar mata abinda ya faru,

Sosai Mum taji haushin abinda JB yayi tace"wnn karon zai san ya ta6amin ke abinda yasa nake rabuwa dashi a baya duk siyasa ce amma daga yanxun zai fara gane halina wllh zai sani.......Wnn littafin na kud'i ne zaku iya nemana a 08104335144

Ummu Affan taku ce😂

🅿�33-34Haka ta dunga lalla6ata harta hkr snn suka nufi ciki,

Nutailah ce a harabar gidan tana wanke motar JB sbd tsabar mugunta yace ita zata wanke masa mota,hk ta wanke motar fes snn ta nufi ciki,kitchin ta wuce ta fara girkinta ckn sauri-sauri tana duba lokaci domin k'arfe biyu daidai na rana ya bata akan ta gama komai zaizo da bak'insa,

Zufa kawai take zubawa jikinta har rawa yake burinta ta gama aikin nan kafin su shugo,Allah ya temaketa biyu saura kwata ta kammala komai,

Hamdala tayi byn ta gama jera komai ta nufi bedroom d'inta wanka tashiga byn ta gama ta d'auro alwala,doguwar rigarta ta jura snn tasaka babban hijabinta ta gabatar da sallah ta dad'e tana addu'a byn ta idar snn ta tashi tayi kwalliyar simple bame hayaniya ba,

Zata kwanta don ts huta taji muryarsa na kiranta "KE"KE"KE,da yake hakan yake kiranta sai kace wata keke,da sauri ta fito,maza ne zaune a farlour xasu kai bakwai,gabansa ta duk'a,

Cikin sanyin muryarta tace"gani,harara ya banka mata,yace"mu zamubi abincin bazaki kawo mana ba,

Da sauri ta mik'e ta nufi dinning ta sakko musu da komai nan,ta juya zata wuce ya daka mata tsawa"wanene d'an aikinki a nan?zaki samana ko sai na sa6a miki,

K'asa ta duka ta zubawa kowa ta mik'a musu,d'aya daga cknsu ta lura tun zuwanta yake kallonta ya k'ura mata ido ita kuma garin sauri ko hijab bata saka ba,ganin kallon da yake mata yayi yawa ta banka masa wata uwar harara,sai taga yayi murmushi,karamin tsaki taja masa wanda shi kad'ai zai iya ji,nan ma murmushi yayi,duk ta gaji da zaman gurin gashi tana tsoran ta tashi tayi laifi,

Wnn da ke ta kallonta taji yana cewa"JB wnn yarinyarfa tayi,kallona JB yayi ya wani harare ni kafin ya kalli abokin nasa yace"don Allah Munnir mubar mgnr nan kar kasa yrnyr nan ta rainani,

Murmushi wanda aka kira da Munnir yayi yace"da gaske nake idan baka sonta ni kabani ita tayimin,

Gaba d'aya gurin aka saka dry banda KB wanda yace"haba kubar mgnr nan matarsa ce fa bai kamata kana cewa hk ba Munnir,

Wata harara Munnir ya wurgawa KB kafin yace"babu ruwanka a ckn mgnt JB idan bakaso ka bani,kai tsaye ya furta na baka ai ba yanzu muka saba hakanba,

Tafi suka sa dukansu yayin da KB ya girgiza kai tare da kallon Nutailah cike da tausayi,itanma tuni jikinta ya fara rawa domin duk da bata gane inda mgnrsu ta dosa ba amma tasan ba abun arziki suke niyar mata ba,

KB tashi yayi yace"sai anjimanku amma JB ka sani abinda kake niyyaryi wllh sai kayi da nasani,yana gama fad'a ya fice,dariya suka sa masa inda sukaci gaba da ziga JB da zasu tafi kawai taga Munnir ya kinkimeta ya d'agata sama yayi waje,tuni ta kurma ihu tana zulle zulle tantan k'arfinta,amma ina waje yayi da ita saitin zasu fita daga k'ofa da k'arfi tace"JB Jabeer katemake ni,

Da sauri ya d'ago ako suka had'a ido tace"JB"JB"JB"Munnir ya fice da ita,

Runtse idanuwansa yayi da k'arfi yayin da muryarta ke masa amsa kuwwa"JB yadda ta kira sunansa kawai ma har ckn zcyrsa yake abin,nanfa yaji zcyrsa na raya masa "anya ya kyauta kuwa,da sauri ya mik'e ya fito harabar gidan daidai fitar motocinsu daga ckn gidan,dafe kansa yayi,jiki a sanyaye ya koma ciki,

A cikin motar kuka kawai take tana ihu har suka kai wani tangameman gida,suna parking Munnir ya sake kinkimarta sai cikin katafaran gidan,sosai gidan ya had'u,wad'anda ta gani zaune a farlour yasata sakin baki da hanci,

Mum da Beenafah ne,Mum ta mik'e tace"aikinka yayi kyau Munnir an rabasa da wnn ibilisiyar sauran rabasa da rayuwarsa,da sauri Nutailah ta kwalalo ido tana kallonsu,Beenafah tace"karki manta mum kwana hud'u kachal sabon bokanmu ya bamu ni yanxu bana tunanin auran wani JB dukiyarsa nake buk'atar ci,snn na auri duk mijin da nayi niyya,

Murmushi Mum tayi tace"wnn haka yake,snn ta kama hannun Beenafah suka wuce har sukan k'ofa ta dawo ta kalleni tace"uhmm yaro baisan wuta ba sai yataka,kallon su Munnir tayi tace"duk abinda kuke so kuyi da ita ayau har zuwa nan da kwana hud'u zaku iya morarta,snn taja Beenafah sukayi waje,wani ihu Nutailah ta kurma tare dabin bayansu,da sauri Munnir ya tare ta,

Nan fa suka fara ko kawa ita dai burinta ta gudu daga gidan shi kuma ya rik'eta kum ganin zata manna masa hauka ya kwasa mata mari nan ta sake gigicewa ta burkice masa,da kyar ya samu yasata d'aki ya kulleta a ciki........Littafin nan na kud'i ne,ga duk me buk'ata sai ya nemeni ta 08104335144

Ummu Affan

🅿�35-36

Bugun k'ofar take kamar zata 6allata amma sai suka mata banza suka koma farlour sukaci gaba da shaye-shayensu,

A gurin ta zube ta saki wani gigitaccen kuka wnn wanne irin rashin imani ne,gabanta ya fad'i da ta tuno abinda Mum tace wai zaku kashe JB to me ya musu?ta tambayi kanta kuma bata da amsar tambayarta,

Tunani kala-kala suka dunga zuwar mata itadai takasa gane kan tunanin komawa tayi bakin gadon ta zauna tare dayin tagumi wnn wacce irin rayuwa ce duk mahaifinta shine yaja mata ta share hawayen da ya gangaro mata,

Haka aka kira sallah ba halin tayi tunda ko hijabi bata fito dashiba hk take sungul,d'inta,durowar da tagani ta bud'e kayane a ciki ganin na mata ne ta fara d'agasu ta sami wani babban gyale don babu hijabi,toilet dake manne da room d'in tashiga ta d'auro alwala tazo tayi sallah,

Misalin takwas na dare taji ana bud'e k'ofar lokacin tana kan sallah idar da sallar isha'inta kenan,tana addu'o'i a furgice ta juyo,

Munnir ne yashugo,zama yayi bakin gadon da sauri ta tashi don suna kusa,murmushi yayi yace"to meye abun tsoro ki tashi ki fito muci abinci,banaci ta fad'a kai tsaye,

Mik'ewa yayi bari na kawo miki naki a d'aki,girgiza masa kai ta fara"banaso abinda zakamin ka burgeni shine ka mayar dani gida,

Dariya ya shek'e mata yace bazan iya ba,domin biyana za'ayi aiki ne akasani akanki,tace"don girman Allah kayi hkr karka cutar dani,kallonta yayi ya sake saka mata dariya kafin ya ficewarsa,zubewa tayi tana kuka zuwa cen sai gashi da abincin ya aje mata ko kallon abincin batayi ba,

**********

Innar Nutailah ce ta kalli Babansu tace"Malam ya kamata ace yarinyar nan taxo ganin gida watansu biyar yanxu da aure ko nesa take aure yaci ace tazo bare kusa,

Harara ya zuba mata yace"kefa Meron nan kin fiye sanabe to ki kasan ko baison yawan fita ne shiyasa bai barta tazo ba,tace"tun jiya gabana ke yawan fad'uwa kuma ina yawan tuno Nutailah don Allah kaje kace yabaka 'yata ka kawomin naganta ko hankalina zai kwanta,

Wani kallon raini yake mata yace"to tantabara uwar son 'ya'ya ke kije kice mana ko kuma kije gidanta ki ganta mn,tace"kasan da nasan gidan da wllh tun jiya naje ai bansan gidan ba,

Yace"to karki cikani da surutu kema mace bakisan gidan ba bare ni namiji don Allah ki rabu dani yau naji masifa,hawaye ne suka gangaro kumatun Innah tace"Malam idan siyarmin da 'ya kayi don Allah  kasanar mini hnklna ya fara tashi ace muna kusa wata biyar batazo ba kuma ko wayar nan da lfy klau suke ai zata kira duk da bata da waya ko ta mijin ta amsa ta kiraka,

Mik'ewa yayi yace"nifa bazaki cikani da surutun banza dana wofi ba,ya zura takalma yayi waje,tagumi Innah tayi tanawa Nutailah addu'a a zuciyarta,

Shima Mlm Habu da ya fita tunani kawai yake shi kansa gabansa kwana biyun nan na fad'uwa ga yawan mafarkai marasa dad'i da yake da yawan tuno iyayensa da 'yan uwansa da kuma halin da ya jefa d'iyar tasa Nutailah,

Koda yaje majalisar bai iya surutun da yake kullum ba daga k'arshema tashi yayi ya nufi gida yana tunanin iyayensa da shekarun da ya d'auka ba tare da ya waiwaye suba,

..........................................

Mum ce da Beenafah zaune suna tsara yadda abin zai kasance,Mum tace"Beenafah kece nakeson kije gidan JB Ki binne layun nan da aka bamu,tace"Mum karkiji komai zan iya ai,tace"kinsan ba'ason mishkila ko kad'an ko?tace"karki damu babu abinda zai faru nice fa,

Dariya sukayi gaba d'aya harda tafawa kamar wasu k'awayen nan,Beenafah tace"amma ya mgnr Dad,mum tace"kin mance wnn aikin nasu biyu ne,tace"hk ne yanxu dai gobe idan muka daidaici JB ya wuce office zanje na aiwatar da wnn aikin,mum tace hk ne,

A cen wajen Nutailah kuwa.......
Wnn littafin na kud'i ne kuda kuka saya ban yarda ku fitarmin da littafi ba plss don Allah karku turawa kowa,

08104335144Ummu Affan
4/10/20, 12:44 PM - +234 902 070 1465: 💖💖💖💖💖💖💖💖
  *KAINE!SANADII*
💘💘💘💘💘💘💘💘*

*Story and written by*
*Fateemah Sunusi* *Rabee'u*
*Ummu Affan*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Bismillahir rahmanir rahim

🅿�37-38

Sosai take cikin tashin hnkl ko abincin da ya kawo mata tana ganinsa a hk ta kwana batare da ta ciba don gani take kamar sun saka mata wani abu sam zcyrta tak'i aminta da abincin hk ta kwanta da yunwa,

Cikin dare taji ana buga mata k'ofa tashi tayi cike da tashin hnkl,domin daman yana fita tasaka key,a hankali yake cewa zoki bud'e min mn,

Kanannad'e jikinta tayi waje guda kuma tayi shuru kamar bataji jikinta idan banda rawa babu abinda yake,jin tayi shuru tak'i bud'ewa yace"pulat zan d'auka don Allah kizo ki bud'en,

Shuru ta kumayi kamar ruwa yacita,haka ya gaji ya wuce tanajinsa yana ta masifa kuka tasaka meke shirin faruwa da rayuwarta tana budurwa wnn abin bai sameta ba sai yanxu da auranta da komi tasaki kuka da ta tuno da sanin Mijin da ta aura aka taho da ita wnn wacce irin mummunar rayuwa ce,

A ranar barci rabi da rabi tayisa cike da fargaba,

......................................................

JB ne yayi nan yayi nan ya kasa zama babu abinda yake tunani sai d'aukar Nutailah da yaga Munnir yayi muryar Nutailah cikin rawar murya da sanyi irin nata da take kiransa akan yazo ya temaketa,

Tambayar kansa yake,wai meyasa ma yayi hakan koda besan yarinyar nan ai matarsa ce ta sunnah be dace ya mata haka ba,

Zaunawa yayitare da dafe fuskarsa,shi duka gidanma sai yajisa wani iri yasaba ganinta tana shawagi dukda fad'a suke a kullum ko kuwa ckn sata aiki da wahala yake a kullum amma sai yaji yanzu da baya ganinta duk wani iri,

Wayarsa ya ciro number d'in Munnir ya nemo ya danna masa kira don yace yadawo masa da matarsa amma me sam number bata shiga,nan take yaji wani tashin hnkl,tambayar kansa yayi meyasa Munnir ya kashe wayarsa,bashi da amsa,

Da dare yayi kuwa zuwa yayi saman dinning table yayi zaune yunwa yakeji amma a ckn 'yan watannin nan har ya saba dacin abinta ne dad'i yanzu ya zaiyi gashi bayajin zai iya cin wani abu idan ba abincinta ba,

Ranar kasa barci yayi bai ta6a tunanin wnn abun da yayi zai tadar masa da hnkl hk ba,hk ya kwana ranar babu dad'i,

Washe gari tunda yadawo masallaci yake safa da marwa zcyrsa na bugawa bai ta6a sanin Nutailah tana da muhimmanci a rayuwarsa ba sai yanxu,"wai yanxu suna ina?me Munnir keyi da matarsa?meke faruwa?haka ya dunga jerowa kanasa tambayoyi kuma bashi da amsarsu,

Shiryawa yayi ya nufi gidansu Munnir inda aka sanar masa bayanan,Abbansa yawa mgn akan daman matarsa yasace masa,shi kuwa yace"ba d'ansa bane da farko almajirin gidansa ne yatemaka masa ya d'aukesa ya masa gata yasashi makaranta daga k'arshe ya butulce masa ta hanyar dank'arawa d'iyarsa ciki yace tundaga lokacin da aka gano bai sake ganinsa ba,

Jin wnn mgn ya sake tada hnklin JB sosai hnklinsa yatashi tunanin karya 6atawa matarsa rayuwa,hk yayi ta bulayi duk inda yasan zaiga Munnir amma duk inda yaje sai ace baije ba,.......Kuyi hkr da wnn muje zuwa

Littafin nan na kud'i ne banyarda a turawa kowa ba meso ya nemeni

08104335144

Ummu Affan
4/10/20, 12:44 PM - +234 902 070 1465: 💖💖💖💖💖💖💖💖
  *KAINE!SANADII*
💘💘💘💘💘💘💘💘*

*Story and written by*
*Fateemah Sunusi* *Rabee'u*
*Ummu Affan*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Bismillahir rahmanir rahim

🅿�39-40

Sosai fa hankalinsa ya tashi yayi  nan yayi cen sai kace hauka sabon kamu,

Beenafah ta iso gidan me gadi ta fara tambaya ko JB na nan yasanar mata tun safe ya fita cike da murna ta shiga gidan,

Wajen shuke-shuken dake gidan akwai k'asa a gurin cen ta samu ta binne layoyin cike da frn ciki tabar gidan,

Dad ne yayi shuru yana zaune a farlour tunani yake,tunda akayi auran nan JB baita6a kawo matarsa ba gidan to meyasa kullum idan sunyi waya ya tambayesa sai yace suna lfy shi dai kwana biyun nan haka kawai yaji gabansa na yawan fad'uwa,Mum ce ta fito ckn shigar girma murmushi ta sakar masa ta zauna gefensa hannunta d'auke da Cup na juice,

Mik'a masa tayi ya amsa domin babu abinda yake buk'ata irin yasha abu me sanyi urin hk,kafin yasha yace"Asibi kina lek'awa wajen su Jabeer kuwa suna zaune lfy da iyalinsa,tace"suna lfy klau d'azun nan ma Beenafah ta dawo gidan ta dad'e suna hira da matar tasa kasan suna shiri sosai,

Murmushin jin dad'i yayi yace"to Alhamdulillah fatana kullum Jabeer ya kimtsu yadena abinda yake ina addu'ar Allah yashiga ckn lamarinsa yasa yafi k'arfin mak'iyansa yabashi galaba akansu,

Murmushin yak'e tayi tare da furta amin ciki ciki,tace"kasha lemun,

Kafa kai yayi bai direba saida yashanyeshi tas,wani murmushi tayi tare da tashi tace"ina zuwa,

Bedroom ta wuce ta tsaya saitin window tana hangensa,lokaci k'ank'ani taga ya fara rik'e ciki tare da kwala mata kira,dariya ta saki tace"ban fitowa harsai ka mutu tsinanne kwananka yau ya k'are,

Wata irin kumfa ce ke futowa ta bakinsa ta hanci kalmar shahada kawai yake yana wa kuma Jabeer da iyalinsa addu'a da haka rai yayi halinsa(Innalillahi wa'inna ilaihir raju'un,Dad dai Allah ya amshi kayansa ta SANADIYYAR Mum domin mgn ta zuba masa cikin juice don tasha ya mutu,Allah ka rabamu dason zcy),

Sai da taga baya motsi snn ta fito,ko Beenafah bata samarwa zata kashe Alhj ba,gabansa ta tsaya tana murmushi tace"kai ka wuce sauran d'anka JB,

Lokaci k'ank'ani mutuwar Alhj Mukhtar ta cika Kaduna da kewaye kai duka fad'in Nigeria domin shid'in babban mutum ne,

JB kuwa baisan da mgnrba yanacen,bulayin neman Munnir KB ya kirasa a waya,d'auka yayi yace ka maza kazo unguwarku yanxu,snn ya yanke kiran hakanan yaji gabansa na fad'uwa daman tun sfyr yau hk ya tashi wani iri,

Unguwarsu ya wuce,ganin dandazon jama'a aclayinsu yasa gabansa ci gaba da bugawa,da k'yar tasamu guri yayi parking yana fitowa aka fara masa gaisuwa,tambayar kansa yake waye ya rasu,

KB yazo yaja hannunsa har wajen gawar Dad a hankali ya duk'a tare da bud'e likafanin da aka rufeshi da shi,ai yana ganin Dad ya mik'e a raxane,kallon mutane kawai yake kukanma ya k'i zuwa sai ya zamo kamar wani mitum mutini,zuwacen kuma ya fad'i a sume,haka aka kinkimeshi sai Hospital,

Baisan wanda ke kansa ba don ba k'aramar razana yayi da mutuwar nan ba,Dad kuwa ammasa sutura ankaisa gidansa na gaskiya,

Sai washe gari JB ya farfad'o sosai yake kuka kamar me yana kiran Daddynsa Allahu akhbar,haka JB ya komo kamar bashi ba koda yadawo gida saidai kagansa yazauna wani iri wajen amsar gaisuwa ko an masa gaisuwa saidai KB ya amsa ko mgn baisanyi ya zama wani iri sosai jikinsa yayi sanyi,

A cikin gida kuwa Mum tafi nuna tafi kowa jin zafin mutuwar nan kullum ckn kuka da kururuwa take,irin kukan da aka hana yiwa mamaci shi takeyi mutane sai tausayinta suke ganinsu da gaske take,

Beenafah ma mutuwar ta shigeta sosai a gidan ta taso dashi,kallonsa take kamar mahaifinta har ckn ranta tana k'aunar Dad don ya mata abinda ubanta be mata ba,taya zata mance dashi,

Su Innar Nutailah ma dasu ake amsar gaisuwar hk mama ta na shugowa Sayyeed ma yana tare da JB a waje,

Yau akayi addu'ar uku hakan yasa 'yan uwa da yawa suka tafi suma na kusa da nesa duk suka koma gidajensu a wajema byn addu'a kowa ya kama gabansa,byn an watse JB tagumi yayi fuskar mahaifinsa da nasihohinsa agareshi ke fad'o masa.......

Littafin nan na kud'i ne ban amince a turawa kowa ba,

08104335144

UMMU AFFAN
4/10/20, 12:44 PM - +234 902 070 1465: 💖💖💖💖💖💖💖💖
  *KAINE!SANADII*
💘💘💘💘💘💘💘💘*

*Story and written by*
*Fateemah Sunusi* *Rabee'u*

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "KAINE SANADI page 31 to 40"

Post a comment