Results

KUNDIN HIKAYA na Mansur Usman Sufi


Mansur Usman Sufi
KUNDIN HIKAYA Kwatsam bazato babv tsammani sai sarki laurus yaji an gabzamasa wawan naushi afuskarsa saboda karfin naushin sai da sarki laurus ya takarkare yakwarara ihu kuma ya fada cikin koromar da rud ciki adai_dai lokacin da gudan jini hade da hakorinsa guda daya

sukayi fitar burgu daga bakinsa cikIn matukar zafin nama sarki laurus ya mike tsaye zumbur domin yaga wanda yagabza masa naushin kawai sai yayi turus bakomaine ya basa mamakin ba face bisa ganin cewa bakowaba ne ya gabza masa naushinba face wata tsaleliyar kyakkyawar budurwa .Budurwar takasance mai matsakaicin tsaho gami da kaurin jiki tana da dara daran idanuwa farere kal masu haske tamkar madarar

shanu bakinsu yakasance baki sidiq hancinta dago ne siriri mai ban sha.awa daga kasansa an tsaga wani dan madaidaicin baki wuyanta dogo tamkar na barewa kirjinta acike yake kuma ya tsaya kyam bai rankwafaba cikinta ashafe yake tamkar bata taba cin komai ba gashin kanta bakine mai kyalli ya zuba har izuwa kan kwankwasonta tana sanye

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "KUNDIN HIKAYA na Mansur Usman Sufi"

Post a comment