Jarumi Adam a Zango ya bayyana wannan zance na rabuwar su da Ummi Rahab kamar yadda mutane suketa tambayar shi akai.
Wanda yana amsa tambayoyi daban daban akan wannan shirin nashi, wanda har aka samu wani yayi masa tambaya akan rabuwarsu da ummi rahab.
Wanda a karshe dai ta koma wani kamfani ne akan yi musu aiki acan, aciki wannan zancen zakuji duk yadda ya bayyana cewa
Duk abinda yafaru da ita anan agaba a kamfaninda ta koma to kar a zargeshi akai domin damar tane ta koma duk inda takeso tunda bashi ne ya haifeta ba.
Balle ya ce bazata inda takeso ba duk zaku ji a cikin wannan hirar da zaku saurara.
Ga Cikakken Videon Da Adam A Zango Yayi Bayani Akan Rabuwarsu Da Ita Jarumar
Comments
Post a Comment