Main menu

Pages

Allura zata tono Garma kan batun Adam A Zango da Ummi Rahab

Allura zata tono Garma kan batun Adam A Zango da Ummi Rahab.

To fa magana na neman zama babba kan batun rabuwar jarumi Adam A zango Da jaruma Ummi Rahab.

Also read Yayan Ummi Rahab ya bayyana dalilin rabuwarta da Adam A zango

Maganar bai tsaya iya Kafar sadarwa ba inda wani mutum mai suna Lawal Gusau ya sako hukumar Naptip kan maganar inda ya rubuta musu takarda akan su binciki Adam A Zango a akan maganar yarinyar.

Lawal Ahmad Gusau ga bidiyon rahoton anan kasa.

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Comments

table of contents title