Main menu

Pages

An rarraba Iphone 12 da Ipad a wurin bukin Yusuf Buhari da Zahra Bayero

an raba wa duk wanda ya halarci daura auren Yusuf Buhari da Zahra Ado Bayero Iphone 12 da Ipad kyauta

kamar yadda shafinmu ya samu labari daga shafin HausaLoaded, sun sanar cewa wani matashin saurayi mai suna Uncle Anas Dukura ne ya bayyana hakan a shafinsa na facebook tare da hotunan wayoyin da kuma vidiyoyinsu.

Wanann shagali dai na dan shugaban kasa ya kafa kyakkyawan tarihi a shekarar 2021 da babu wani matashi dayai irinshi kasantuwar a jiya ma babban malamin nan dake da zama a saudiya Sheikh Mufti Menk ya ziyarci walimar auren a fadar shugaban kasa inda yai musu nasihohi akan aure.

anan kasa ga hotunan wayoyin nan zakuga da iphone 11 da 12 ne kuma dukka an rabasu ne a wurin daurin auren kyauta ga mahalarta.

sai dai wani labari daya zo mana ya tabbatar da cewa dangin Amarya ne suka dauki nauyin rarraba wayoyin ba wai dangin miji bane

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Comments

table of contents title