Main menu

Pages

Babban Zunubi ne talaka ya dube ni ya ce yana sona, Jarumar Film Nollywood

Wata jarumar fina-finan kudu wato Nollywood, mai suna Onyii Alex ta bayyana jerin irin maza jn tace zasu iya gabatar da kansu gare ta da sunan soyayya da ita jarumar ta ce zunubi ga talakan namiji ya kalle ta da idon soyayya, tace kuma wajibi ne mutum ya kasance mai wadata matukar yana son ta saurare shi da sunan soyayya ce talaka zai iya hango ta daga nesa ta dinga burge shi, amma babu dalilin da zai sa taho gaba gadi gare ta x ba zai taba kayatar da ita ba

Also Read BABBAN KUSKURE complete document hausa novel

Jarumar Nollywood, Onyii Alex ta bayyana kalan jerin mazaje da suka dace su mika Soyayyarsu da ita. Kamar yadda jaridar The Nation Online ta ruwaito, ta kara da cewa wajibi ne namijin ya kasance mai kwazon gaske da kuma dukiya mai yawa.

A cewar Alex, zunubi ne ga talaka ya dube ta ya furta mata soyayya musamman yadda ta dage tana neman na kan ta kuma ta na da rufin asiri, The Nation Online. A cewar jarumar, za ta iya burge talaka daga nesa amma babu dalilin da zai sa ya matso gare ta matsawar bai tara kudade ba don ba za ta taba iya amfani da dukiyar ta don tallafa masa ba.

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Comments

table of contents title