Farfesa Attahiru Jega Zai fito Neman takarar shugaban kasa 2023.
Tsohon shugaban INEC farfesa Attahiru Jega zai tsaya ta kara a shekarar 2023 karkashin kungiyar PRP.
Kazalika Farfesa Attahiru yayi kira ga mutanen Nigeria akan kada su kuma zaben jam’iyyar PDF da APC, ya kuma kara da cewa shigarsa jam’iyyar PRP yayi hakanne don ya bayar da gudummawarsa a siyasance ga mutanen Nigeria.
sai dai harya zuwa yanzu farfesa attahiru bai sanar da matsayin da zai tsaya takara a kai ba
Also read Jarumar Kannywood tayi mummunan shigar data janyo cece ku ce
Malamin Jami’ar yayi wannan furuci ne cikin hirarsa da jaridar BBC Hausa, inda yake cewa
“Manyan jam’iyyun kasar nan biyu APC da PDP ba su cancanci ci gaba da jagorancin kasar ba, basu da kwarewar da ake bukata.” “Ina kira ga yan Najeriya (kasar da tafi yawan jama’a a Nahiyar Afirka) da kar su sake zaɓen su a babban zaben 2023 dake tafe”
sai dai suma jam’iyyun PDP da APC ba shiru sukai ba sun maida martani ga farfesa attahiru suka karyata abun daya fadi a kansu.
Comments
Post a Comment