Wata mummunan hadarin mota ya rutsa da mutane 12 a hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Lamarin dai ya farune a daidai garin Nasarawa Doka dake karamar hukumar Kachia dake jihar a ranar 30 ga watan Augusta.
Also Read Hotunan daurin auren jarumi garzali miko
Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar, ya tabbatar da faruwar lamarin inda ya kara da cewa yace birki ne yayi sanadiyar katsewar motar.
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Comments
Post a Comment