Surukin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Ahmad Indimi, ya kayatar da mabiyansa a kafar sadarwa ta Instagram inda ya saka hotonsa da na Matarsa Zahra Buhari ya kuma yi wani rubutu na soyayya.
Ahmad indimi ya fito duniya bayyana irin yadda yake matukar kaunar Matarsa Zahra buhari, inda ya saka hotonsu da suka dauka yayin cin abincin dare na liyafar auren Yusuf Buhari da zahra ado bayero.
Also Read An rarraba Iphone 12 da Ipad a wurin bukin Yusuf Buhari da Zahra Bayero

bayan ya saka hotonne ya rubuta da kalmar turanci
“If Love be madness may i never find sanity again”
Ahamed Indimi
fasarar
in so hauka ne to hauka Allah kar kasa in warke.
Ahamed indimi
Ma’auratan sun birge ‘yan Najeriya matuka
Yawancin masu amfani da intanet suna mamakin yadda Ahmed ke nuna soyayya don haka suke nuna sha’awarsu ga dangantakarsa da Zahra Buhari.
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Comments
Post a Comment