Main menu

Pages

Ina tsoron kada kalaman batsar da nake yi ya hanank samun miji - sadiya haruna

shahararriyar mai saida kayan mata da maganin aure na kafar sada zumunta da tai shuhura a instagram sadiya haruna, ta fito tayi wani magana inda take cewa

“Ina zullumin kada batsar da nake yi a kafafen sada zumunta ta shafi auren da nake son yi a nan gaba” Sadiya Haruna

“Ina neman miji ruwa a jallo, amma bisa wasu sharuda da zan gindaya masa idan ya amince sai muyi aure”

read also Jarumar kannywood Zahra Diamond Tayi Aure a asirce

“Maganin mata da nake sayarwa na gyara aure ne wanda yin batsa ya zama kamar sassaukar hanyar tallata hajata”

“Idan ban yi batsa ba, mutane ba sa kallon bidiyon da na wallafa, hakan ke janyo mun masu bibiya ta a shafuka na, kuma na samu kwastomomin da suke sayen kasuwa ta”

” Sai dai bana yin batsa a wani wuri daban sai a social media kurum, mutane ku fahimce ni”

kome zaku ce akan hakan jama’a

Comments

table of contents title