Main menu

Pages

Jaruma Umma Shehu ta yi magana akan Kama sadiya haruna da hisba tayi

Biyo bayan kama Sadiya haruna da hukumar Hisba na jihar kano tayi sakamakon zarginta da ake da yin bidiyon tsiraici,

sadiya haruna dai ta shahara a kafar sada zumunta wurin hawan wakokin hausa da tallan maganin karfin maza dama na mata.

also read Ina tsoron kada kalaman batsar da nake yi ya hanank samun miji – sadiya haruna

hakanan tana kiran kanta da suna Sayyada Sadiya Haruna, kwatsam sai aka wayi gari hisba sun kamata wanda hakan ya sanya Jaruman kannywood suka fara tofa albarkacin bakinsu cikin zancen.

ga abunda Jaruma Umma Shehu ta ce cikin Bidiyo

Comments

table of contents title