Jarumar Kannywood tayi mummunan shigar data janyo cece ku ce
Jarumar masana’antar Kannywood Hafsat Shalele tayi wata shiga wacce ta janyo cece ku ce a kafar sada Zumunta.
Also Download Movie: Labarina S03 Episode 6
jarumar dai ta saka hoton ta cikin wannan shigar a shafinta inda ta ke cewa
Ba na zaton zan daina harkar film ko da na yi aure, saboda harkar film ta yi min Riga da wando
inji Jarumar Hafsat Shalele
Source Rariya
Comments
Post a Comment