Jarumar kannywood Zahra Diamond Tayi Aure a asirce
Majiyarmu ta hausa ebooks ta samu labarin jarumar fina finan hausa zahra diamond wacce bata jima masana’antar ba tayi aure wanda wannan aure ba kusan kowa bane ya san da shi.
shafin Kannywood ne dai suka fara sanar da auren na jarumar inda suke cewa
Also Read Jarumar Kannywood tayi mummunan shigar data janyo cece ku ce
Muna Farin Cikin Sanar Daku Cewa An Daura Auren Jaruma Zahra Muhammad (Zahra Diamond) Muna Addua Allah Ya Sanya Alheri Ya Baku Zaman Lafiya @diamond_zarah
kazalika itama jarumar ta sanar a shafinta na inatagram inda ta nemi afuwar direktoci da furudoshin da bata karisa masu aikinsu ba, hakanan ta nemi Fans nata da su cire dukkan wasu hotunanta da vidiyoyi dake social media .
daga karshe dai kowa ya yi farin ciki da auren jarumar kasantuwar dama mutuncin ya mace gidan mijinta
Comments
Post a Comment