Main menu

Pages

Labarai Dadumi Duminsu

Zan Dawo Gida Najeriya Nan Da Sati Mai Zuwa :Inji DCP Abba Kyari

Daga Kamalancy
Yanzu-Yanzu: Dcp Abba kyari yabaiyana samun nasarar sa kan binciken tuhumar da akeyimasa n karbar cin hanci ahannun ɗan damfara.

Tsohon matai makin shugaban ƴan sandan Najeyiya Dcp Abba kyari yabaiyan sakon yabo da godiya ga al,umma masoyan sa ganin irin tarin uwan addu,oin dasukai tayi agareshi

Also Read Wani Yayiwa Magoyan Barcalona Tatas Kan Bewa Pedrid Number 10

tareda albishir ɗin cewar nan da sati mai zuwa insha allahu yana nan dawowa gida Najeriya.

Yabaiyana hakan ne awani faifan shafin jarida
Akwai cikakken sauran rahotan labarin nanan tafe ku kasance atare damu cikin wannan shafi

Anan Kuma Bangaran

‘Yan Luwadi da ‘yan Madigo sun fara gudu suna barin kasar Afghanistan don tsira da rayukkan su
Yanzu haka ‘yan Luwadi da ‘yan Madigo sun fara boyewa a kasar Afghanistan biyowa bayan neman su ruwa jallo da kungiyar Taliban ta fara yi domin kashe su.

Kungiyar Taliban wadda ta kwace mulki a hannun Gwamnati ta lashi takobin kashe duk wanda aka samu da laifin Luwadi ko Madigo a kasar Afghanistan.

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Comments

table of contents title