Jarumar Nollywood Toyin Abraham tayi wani waka mai suna The Ghost wanda ya kayatar da mutane sosai harma abokan aikinta jarumai keyin bidiyo suna tikar rawar wakar suna dorawa a kafar sada zumunta don nuna soyayya ga jarumar.
Shahararren jarumi kuma sarkin Kannywood yabi sahun sauran jaruman Nollywood inda shima ya yi bidiyonsa na rawar wakar jarumar, inda ya taka rawa sosai da sosai.

Also Read Jarumar kannywood Zahra Diamond Tayi Aure a asirce
mutane da dama sunji mamakin wannan rawar tasa kasancewar rawar bata hausa bace, ciki kuwa harda ita kanta Toyin Abraham din inda ta yi reposting na bidiyon kana ta rubuta cikin turanci.

Na rantse ban taba tunanin Ali nuhu zai iya rawa haka ba.
toyin abraham
Mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu a kasan Posting na jarumar a shashin sharhi, inda abokin aikin Ali nuhu kuma jarumi a masana’antar ta kannywood BABALLE HAYATU yace da ita shima cikin turanci “Yes indeed”
.
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Comments
Post a Comment