Main menu

Pages

Ni dan talaka zan aura inji autar shugaba Buhari

Diyar shugaban kasar Najeriya His Excellency Alh Muhamamdu Buhari, kuma autarsa mai suna Noor Buhari tayi wani magana wanda ya kada hantar yan Nigeria.

Also read In so hauka ne bana fatan warkewa – kalaman surukin buhari ga matarsa

Noor buhari tace ita Dan talaka zata aura don ta farantawa talakawan Najeriya rai kuma tai musu halalci akan irin soyayyar da suka nuna wa mahaifinta kafin ya hau mulki.

Yanzu dai Noor itace kadai mace data rage a gaban Shugaban kasa da batai aure ba

Sorce Katsina Online

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Comments

table of contents title