Main menu

Pages

Rahma sadau ta yi magana akan shigar Yar sarkin Kano

Rahma sadau ta yi magana akan shigar Yar sarkin Kano

Fitacciyar Jarumar finan finan hausa na kannywood Rahma sadau wadda kwanakin baya ta saka hotonta daya fidda tsiraicin bayanta wanda hakan ya janyo cece kuce har wani kirista yayi comment a kasan posting natan inda yayi kalaman batanci ga fiyayyen halitta.

Wannan kalamai sun janyo wa jarumar bakin jini kwarai, inda nan take hukumar tace fina-finai ta jihar kano ta koreta daga masana’antar a karo na biyu.

bayan hotunan yar sarkin kano ya bazu a duniyar kafar sadarwa cikin shigar daya sabawa addini da al’ada na malam bahaushe jaruma rahma sadau tayi posting a shafinta na sada zumunta inda take cewa

RAHMA SADAU BAIWAR ALLAH.

rahma sadau

ga posting natan a kasa,

bayan posting din nata mutane da dama sunyi mata comment inda wasu ke yi mata nuni da kada ganin wani yayi abu ba’a hukuntashi ba ya sanya itama ta cigaba da abunda takeyi.

ga dai comment din nan ku duba

Comments

table of contents title