Wasu dalibai guda 10 sun kutsa kai gidan wani mutum a cikin dare sun masa askin dole a jihar Jigawa dake nijeriya, Rundunar yan sandar jihar Jigawa ta ce ta yi nasarar kama matsan su guda shida cikin 10 bayan mutumin ya kawo musu korafi, Kakakin yan sandan Jihar Jigawa ASP Shisu ya ce za a gurfanar da wadanda su shida ake zargin gaban kotu,
Rundunar yan sanda a Jihar ta Jgawa ta kama wasu dalibai shida da suka kutsa gidan wani mutum suka aske masa gashin kansa karfi da yaji, News Wire NGR ta ruwaito
Also Read Babban Zunubi ne talaka ya dube ni ya ce yana sona, Jarumar Film Nollywood
Mai magana da yawun rundunar yan sandan Jigawa, ASP Lawan Shisu, shine ya sanar da hakan wa manema labarai yayin zantawa da ya yi dasu a Dutse babban birnin jihar a ranar Talata kamar yadda News Wire NGR ta ruwaito.
A cewar Lawan Shiisu, sun kutsa kai gidan wanda abin ya faru da shi a ranar 20 ga watan Agusta da misalin karfe 1pm na dare.
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Comments
Post a Comment