Hallau dai bayan da kotu ta aika Sheikh Abduljabbar gidan maza, Shahararren malamin nan da yai shuhura wurin gadin gaskiya komai dacintabkuma ga kowaye sheikh Bello Yabk Sokoto ya fito ya kuma yin magana akan lamarin na Abduljabbar
Also Read Sheikh Mufti menk yayi bayani game da hotonsa tare da Jaruma mai kayan mata
Sheikh Bello yabo yace yanzu kuma tafiyar yan kogo mabiya Sheikh Abduljabbar Nasiru kabara ta koma na yan luwadi, dun haka dukkansu ababen zargi ne.
ga bidiyon maganar tasa anan kasa
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Comments
Post a Comment