yan bindigar sun kai sabon hari ne a kauyen rini da ke karamar hukumar Bakura a jihar zamfara a daren jiya Jumma’a inda sukaiwa jama’a kaca kaca
wani mutumi ya shaidawa gidan tibin Channels TV cewa yan bindigar sun shigo garin ne da misalin karfe 2:30 na dare inda suka cigaba da harbr harbe amma mutane baus fito ba sun tsaya a cikin gidajensu
Saidai duk da haka sun sace mutane 60 a garin.
Also Read Shin da gaske Rochas Okorocha Zai gina jami’ar Musulunci a Daura?
Hukumar Yansadar Jihar din sun tabbatar da kai harin sai dai haryanzu basu bayyana yawan mutanen da aka sace ba
Muhammadu Shehu daya kasance kakakin ‘Yansandan jihar ya tabbatar da cewa sun kai jami’an tsaro yankin bayan harin.
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Comments
Post a Comment