Main menu

Pages

Yayan Ummi Rahab ya bayyana dalilin rabuwarta da Adam A zango

Yayan Ummi Rahab ya bayyana dalilin rabuwarta da Adam A zango

Yayan Ummi Rahab wanda ya kasance dan uwanta na jini ya fito ya bayyana dalilib rabuwar ummi Rahab da take a matsayin kanwarsa da Jarumi kuma Direkta Adam A Zango.

ya faro tun daga labarin farkon shigar Ita Ummi Rahab din Harkar Fim har kawo izuwa rabuwarta da Adamu Zango.

Also Read Zaluntar Ummi rahab ake son yi – Ali artwork

a bayanjn nasa ya bayyanawa tashar Tsakar gida da sukai hira da shi cewa Ummi batayiwa Adamu Zango Butulci ba, hasalima shine yai mata butulci.

ya kuma kara da cewa Adamu ya nemi Auren Ummi Rahab, kusan shekara daya baya, daga baya kuma ya fasa sannan ya saka ta a cikin fim dinsa na Farin wata.

Yayan nata ya kuma cewa kanwarsa ummi na ikirarin zata tonawa Adamu Asiri, yace babu wani asirinsa da ta ke inkarin tonawa illa batun aurensu.

gadai bidiyon Hirar da akai da Dan Uwan nata.

https://youtu.be/AE6TXtGif28

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Comments

table of contents title