Main menu

Pages

Zan tonawa Adam a zango asiri muddin ya cigaba da batan suna - Ummi Rahab

Zan tonawa Adam a zango asiri muddin ya cigaba da batan suna – Ummi Rahab

Jaruma Ummi rahab tayi kashedi wa Tsohon ubangidanta Adam A zango , bayan rabuwarsu

in baku manta ba shafin nan namu na HAUSA NOVELs Sun kawo muku rahoto mai dauke da vidiyon jarumin inda yake nuna shi yanzu babu wata alaka a tsakaninsu.

biyo bayan vidiyon nasa ne jarumar ta wallafa kashedi a shafinta na Instagram inda kai tsaye take yin gargadi ga jarumin kuma tsohon ubangindanta inda take cewa

“Naji Kana Faɗa Cewa Wai Kana So Ka Bani Tarbiyya Amma Na Bijire Maka. Idan Ka Cigaba Da Neman Ɓata Min Suna Da Wannan Sharrin Wallahi Zan Tona Ma Asiri”

akarshe dai jarumar ta ce In kunne yaji…

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Comments

table of contents title