Main menu

Pages

September 2021

Musabbabin fara wakata - Hauwa Yar Fulani
Shuraih 22 September 2021
Mashuriyar mawakiyar nan Hauwa Yar Fulani da tayi wakar Yankari, ta bayyanawa duniya musabbabin fara wakarta. hauwa ta bayya na hakanne a ci...
Read more
Adamu ya saba auren yaran aikinsa mata ni ba irinsu ba ce - Ummi Rahab
Shuraih 22 September 2021
Tun fara rigimar Ummi Rahab da Adam a zango jarumar ba tace komai ba face wani rubutu da tayi a shafinta na sada zumunta inda take gargadi g...
Read more
Hukumar tace fina-finan hausa ta dakatar da haska fina finan Garkuwa da
mutane
Shuraih 21 September 2021
Hukunar Tace fina finai karkashin jagorancin Isma’il Afakallahu sun sanar da cewa sun hana haska duk wani fim da ake nuna yadda ake kwacen w...
Read more
Noor buhari ta karyata batun dake yawo kan tace dan talaka zata aura
Shuraih 20 September 2021
Diyar shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari kuma autarsa, ta karyata wani batu daje ta yawo a kafar sada zumunta cewa ita tace dan talaka ...
Read more
Asibitin Dawanau Sun Tabbatar Da Lafiyar Abduljabbar Bashida Tabin
Hankali
Shuraih 16 September 2021
Asibitin masu fama da matsalar kwakwalwa na Dawanau da ke jihar Kano a arewacin Najeriya ya ce Abduljabbar Kabara ba shi da matsalar kwakwal...
Read more
Duk duniyar nan ba wanda nake so face Abdulazeez Ganduje - Aseeya
Abdullahi
Shuraih 16 September 2021
Wani marubuci mai suna Janaidu Ahmadu Doro ya wallafa a shafinsa na facebook wata budurwa mai suna Aseeya Abdullahi ta bayyana cewa ita Abdu...
Read more
Dalibai kurame masu kaifin basira a Katsina sun Kera taraktocin wutar
lantarki ta hanyar amfani da tarkace
Shuraih 15 September 2021
Dalibai Kurame Masu Kaifin Basira A Katsina Sun Kera Taraktocin Wutar Lantarki Ta Hanyar Amfani Da Tarkace Wasu Daliban kurame masu kaifin b...
Read more
Inna lillahi wa inna ilaihirrajiun Allah yayiwa babban Jarumin
Kannywood Rasuwa
Shuraih 14 September 2021
Inna lillahi wa inna ilaihirrajiun Allah yayiwa babban Jarumin Kannywood Rasuwa. Malam Ahmad Aliyu Tage, dadadden jarumin barkwanci ne a mas...
Read more
Takaitacciyar Tarihin Jaruma Rahama Sadau
Shuraih 13 September 2021
Rahama Sadau Rahama Sadau: matashiya ce mai hankali kuma an haife ta a ranar 7 ga Disamba, 1992 a Jihar Kaduna. Tana da MBA. Tana ɗaya daga ...
Read more
Wata Matashiyar Daliba Hauwa Ibrahim ta Kirkiri Manhajar Waya Guda Biyu
Shuraih 13 September 2021
Hauwa Ibrahim, ‘Yar Shekara 22 Dalibar Makaranta Ta Ƙaddamar da Manjahar Waya guda biyu. Akwai manyan mutane masu hazaka a Najeriya waɗanda ...
Read more
Dalilai 3 Da Ya Sa Ake Kallon Halima Atete A Matsayin Jarumar Kannywood
Da Tafi Arziki
Shuraih 12 September 2021
Halima Atete Kannywood Actresses Idan ana maganar fina-finan Kano, sunan Halima Atete ya shiga ciki wannan saboda tasirin da ta yi. Kyakkyaw...
Read more
Shahararrun Jaruman Kannywood Da Sukayi Aure Cikin Nasara
Shuraih 12 September 2021
Duk da wahalar rayuwar mashahuran, akwai shahararrun ma’aurata waɗanda ke yin auren farin ciki. kalli taurarin Kannywood guda biyar da suka ...
Read more
Yar Shekara 19 Ta Kashe Mijinta Har Lahira, Makonni 3 da Aurensu A
Adamawa
Shuraih 11 September 2021
Yar Shekara 19 Ta Kashe Mijinta Har Lahira, Makonni 3 da Aurensu A Adamawa Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa, a ranar 7/9/2021 ta cafke wat...
Read more
An Tsinci Gawar Mace Mai Ciki A Motan Mai Sarautar Gargajiya
Shuraih 11 September 2021
Hoto daga Leadership Nigeria An samu barkewar rikici a harabar asibitin kwararru na jihar Edo, birnin Benin a ranar Alhamis yayin da aka gan...
Read more
Yadda wani ango ya fashe da kuka a wajen daurin auren shi, ya daurewa
mutane kai
Shuraih 10 September 2021
Ango ya fashe da kuka hoto daga Instagram Yadda wani ango ya fashe da kuka a wajen daurin auren sa abinda ya daurewa mutane da dama kai Wani...
Read more
Pastor ya yi murabus daga Cocin Katolika bayan Ya fada Soyayya da Wata
Mata
Shuraih 09 September 2021
pastor Xavier hoto daga Angel FM Bishop Xavier Novell Goma na Diocese na Katolika na Solsona ya bar Cocin Roman Katolika bayan ya fada soyay...
Read more
Wani mutum ya fadi ya mutu bayan ya ga matarsa ​​tare da Wani Kato suna
Lalata
Shuraih 09 September 2021
Hoto daga Angel FM Wani Mutum ya fadi kasa ya mutu bayan ya ga matarsa ​​da wani mutum suna lalata An rahoto cewa mutumin dan kasar Ghana ya...
Read more
Hukumar Hisbah ta kwace Katan din giya 5,760 a Kano
Shuraih 09 September 2021
hoto daga FACEBOOK Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta kwace motocin tanka biyu dauke da katan 5,760 na giya iri-iri a kan hanyar Kano zuw...
Read more
Wata Mata ta lashe £430,000 a Caca, Amma Mai shagon ya gudu da Tikitin
Shuraih 08 September 2021
Wata Mata ta lashe £ 430,000 akan katin siket amma mai shagon ya gudu da tikitin ta Wacce ta ci nasara, shekarunta 60 ne, ta nemi ma’aikacin...
Read more
Wata Budurwa Za ta yi aikin tiyata don cire mahaifa, ta ce ba ta son
haihuwa
Shuraih 07 September 2021
Wata Budurwa Za ta yi aikin tiyata don cire mahaifa, ta ce ba ta son haihuwa Wata matashiya mai shekaru 25 ta ce ta ɗauki ƙaƙƙarfa don cire ...
Read more
Miji ya kama matar sa da yaro dan shekara 19 Suna Lalata
Shuraih 07 September 2021
Miji ya kama matar sa da yaro dan shekara 19 Suna Lalata rahotonni na cewa a birnin Nairobi dake Kenya a cikin wani gidaje a can, wani ya ka...
Read more
Yadda Wani Malami Yayi Lalata da dalibai yara mata 14 a jihar Neja
Shuraih 07 September 2021
Yadda Wani Malami Yayi Lalata da dalibai yara mata 14 a jihar Neja Malamin, wanda ake zargin ya lalata ɗalibai 14 a Nijar, ya dakatar Hukuma...
Read more
Wasu Tagwaye 'yan Isra'ila dake manne da Juna sun ga junansu a karon
farko bayan tiyata
Shuraih 06 September 2021
Wasu Tagwaye ‘yan Isra’ila dake manne da Juna sun ga junansu a karon farko bayan tiyata Wasu tagwaye ‘yan Isra’ila da ke haɗe da juna sun ga...
Read more
An Kama Wasu 'Yan Najeriya Biyu A Kasar India Bisa Yi Wa Wata Budurwa
Fyade
Shuraih 06 September 2021
A cewar Mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda DCP SD Sharanappa wanda ake zargin yana azabtar da ita kuma yana saduwa da ita kafin zargin fyade ...
Read more
Mutane bakwai ne suka shiga musunci a dalilin fina finan hausa - Falalu
A Dorayi
Shuraih 06 September 2021
Jatumi Kuma mai bada umarni a masana’antar kannywood ya bayyana cewa mutane bakwai ne suka shiga musulunci a ta dalilin fina-finan hausa. A ...
Read more
Na tuba da yin rawa a fim - Ali nuhu
Shuraih 06 September 2021
fitaccen jarumin fina finan hausa kuma sarki a a masana’antar Kannywood Jarumi Ali Nuhu, ya bayya cewa yayi ritaya wa yin rawa a fim. jarumi...
Read more
Wacce ake zaton itace mahaifiyar ummi rahab ta karyata zancen
Shuraih 05 September 2021
kwana biyu dai rikicin Ummi Rahab Da Mai gidanta Adam A Zango yayi sauki, wadda takai ga anfara binciken asalinta. Yaseer Rahab daya kira ka...
Read more
Kotu Ta tsare Wata Mata da ta ba da daki ana lalata a Zariya
Shuraih 05 September 2021
Wata Kotu ta tsare wata mata mai ’ya’ya biyu a kan zargin tana bayar da dakin haya a ciki  gidanta ana lalata a ciki, Matar dai an gurfanar ...
Read more
Anyi Wa Wata Mata tayin barin Musulinci Saboda Rashin Lafiyarta
Shuraih 04 September 2021
Tsananin rashin lafiya da take fama dashi yasa wasu yan Addinin krista sun yiwa wata mata tayi da ta bar addinin musulunci Matar dai ta shai...
Read more
Hotunan Jaruma Fati Washa tana Shakatawa a kasar Masar
Shuraih 03 September 2021
Jarumar fina-finan hausa kannywood wato Fatima Abdullahi da kuka fi sani da (Fati Washa) tana kasar Masar wato (Egypt) don yawon shakatawa a...
Read more
Shirin Labarina season 3 Episode 10
Shuraih 03 September 2021
Shirinku mai farin jini wato Labarina Season 3 Episode 9 yazo da abubuwan mamaki a shirin kamar a wajen da Hajiya Babba ta hana wa Lukuman a...
Read more
Hukumomi Sun canza wa Sadiya Haruna Makaranta
Shuraih 02 September 2021
Rohotanni na cewa an sauyawa Jaruma Sadiya Haruna isamiyya daga Dharul Hadis Islamiya zuwa wata daban, wani dan Jarida mai bibiyar labarin y...
Read more
Daga Karshe an sulhunta Adama A Zango da Ummi Rahab
Shuraih 02 September 2021
Daga karshe rigimar dake tsakanin Ummi Rahab da wasu daga cikin yaran Adam A Zango an sulhunta shi, rigimar ta samo ne bayan wani ‘ hatsaniy...
Read more
Jaruma Daso ta bayyana wurinda ke kayatar da ita a fim din labarina
Shuraih 02 September 2021
Fitacciyar jarumar Kannywood Malama Saratu gidado da aka fi sani da daso wacce ta shahara wurin fitowaa matayin uwa ko makamancin haka, ta w...
Read more
yaran Adam A Zango sun Nemi gafarar Ummi rahab
Shuraih 02 September 2021
Biyo bayan rikicin dayafaru tsakanin Jarumi adam a zngo da jaruma Ummi Rahab, har ta kai ga sun raba jaha, wanda ya sanya daga baya akai ta ...
Read more
Gwamnatin nijeriya ta karbi sabbin Jiragen Yaki daga amurka
Shuraih 02 September 2021
A hukumance gwamnatin Amurka ta mikawa Gwamnatin Nijeriya jiragen yaki na zamani wato A29 Super Tucani a wani bikin mika jiragen da akayi a ...
Read more
Labari Da Ɗumi Ɗumi yadda Yan banga tare da Yan Sanda sun hallaka
shugaban yan bindiga a jihar Neja
Shuraih 01 September 2021
Jami’an Rundunar yan sanda ta masu yaƙi da masu garkuwa da mutane, tare haɗin guwiwar ƴan wasu ya  banga sun sheke wani Kasurgumin shugaban ...
Read more
Gwamnatin Zamfara ta rufe dukkanin Makarantun Jihar
Shuraih 01 September 2021
Labarai da dumi-duminsa na cewa Gwamnatin jahar dake Nijeriya Zamfara ta bayar da umarni da a rufe dukkanin makarantun jihar baki daya, Kwam...
Read more
Har yanzu ban samu mijin da ya dace na aura ba Inji – Adama Kamaye
Shuraih 01 September 2021
Har zuwa yanzu ban samu mijin da ya dace na aura ba inji Jaruma Adama Kamaye na shirin “Dadin Kowa” Fitacciyar jarumar nan wacce ta yi suna ...
Read more