Rohotanni na cewa an sauyawa Jaruma Sadiya Haruna isamiyya daga Dharul Hadis Islamiya zuwa wata daban, wani dan Jarida mai bibiyar labarin ya ziyarci makarantar Dharul Hadiz dake kano don ganin zuwa Sadiya Islamiya sai ya tarar da bata nan,
Also Read Daga Karshe an sulhunta Adama A Zango da Ummi Rahab
Kafin wannan dai wata kotu ta yankewa sadiya Haruna hukuncin Daurin talala na watanni 6 tare da mayar da ita zuwa nakarntar Isalmiya don sake yin garambawul a tarbiyyarta.
Join Our <a href=”https://t.me/hausavirals”>Telegram Group</a>
Join Our <a href=”https://twitter.com/hausanovels”>Twitter page</a>
Join Our <a href=”https://facebook.com/hausaebooks”>Facebook page</a>
Join Our <a href=”https://youtube.com/c/HAUSANOVELSTV24″>Youtube Channel</a>
Comments
Post a Comment