Fitacciyar jarumar Kannywood Malama Saratu gidado da aka fi sani da daso wacce ta shahara wurin fitowaa matayin uwa ko makamancin haka, ta wallafa wani bidiyo a shafinta na kafar sadarwa mai dauke da wani sashe na fim din labarina inda ta bayyana wannan sashe a matsayin wurin dayafi kayatar da ita a gaba dayan fim din.
Jarumar ta wallafa bangaren da ta fito fili ta nuna rashin yardarta da Sumayya a matsayin wacce Lukman yake so ya
aura.
Also ReadA ta dalilin Fim na koyi Hausa – Amina Amal
“Kar ka bata wa kanka lokaci, ke kuma bari na gaya miki, Lukman bai isa ya yi aure ba idan ban aminta ba.” Daso ta fada a cikin shirin, wanda ta wallafa wani dan bangare na bidiyo.
Daso Labarina series
“Bangaren da na fi so kenan yake kuma sa ni nishadi a cikin fim din Labarina.” Daso ta rubuta a shaifnta na Instagram hade da bidiyon
jaruma saratu gidado
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Comments
Post a Comment