Shirinku mai farin jini wato Labarina Season 3 Episode 9 yazo da abubuwan mamaki a shirin kamar a wajen da Hajiya Babba ta hana wa Lukuman auren Sumayya ta kuma ciga ta a gama kawarta.
Also Read Hotunan Gyaran gashin Jaruma Maryam Yahaya da ya jawo Cece-kuce
Haka kuma a wajen da Fresdo ya yiwa mahaifiyar sumayya kashedi cewa kada ta sake zuwa aiki zai ringa bata kudade, kuma kada sake Kula Wani saurayi.
Mutane dai da yawa sunyi mamakin yadda mahaifin frasdo Alhaji Dan Gaske ya aminca da Sumaya duk da tace mahaifinta baya raye.
Ku kalleshi Anan Danna nan
Join Our Telegram Group at Telegram
Join Our Twitter at Twitter
Join Our Facebook at Facebook
Join Our Youtube at Facebook
Comments
Post a Comment