Main menu

Pages

yaran Adam A Zango sun Nemi gafarar Ummi rahab

Biyo bayan rikicin dayafaru tsakanin Jarumi adam a zngo da jaruma Ummi Rahab, har ta kai ga sun raba jaha, wanda ya sanya daga baya akai ta kace-nace tsakanin magoyabayan Ummi Rahab da Mgaoya bayan Jarumi Adam A zango.

wasu daga cikin Yaran Adam A zango sun fito sunyi kausasan kalamai ga jarumar yayin wannan rikici, bayan duk wannan an samu wani madaukin murya mai dauke da hirar da Yayan Ummi Rahab Yaseer Yayi da Adam A Zango.

Also Read Zaluntar Ummi rahab ake son yi – Ali artwork

A cikin hirar munji yadda Yaseer ya baiwa Adam A Zango hakuri akan abun daya faru, tun dai daga lokacin nan haryanzu ba’a kuma jin burbushin rikicin na su ba wanda hakan yasanya mutane da dama suka fahimci al sulhunta ne.

Jarumi Andul Babulaye da Umar bigshow suna da ga cikin yaran jarumi Adam A Zango da suka yiwa Jarumar tatas yayin wancan rikicin, sai dai sun fito sun nemi gafararta.

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Comments

table of contents title