Main menu

Pages

Garabasa daga MTN 1.5GB akan 200 Naira

 Garabasa daga MTN 1.5GB akan 200 Naira

Assalamu'alaikum jama'a barkanku da war haka barkanku da wannan lokaci fatan kuna cikin lafiya, insha Allahu a yau mun zo maku da wata hanya da zaku siya data na MTN mai matukar sauki kuma cikin kwanciyar hankali wannan hanya kusan ta jima da fitowa kuma ba cheating bane ba wannan kai tsaye daga MTN ne sune suka bada wanna  damar na yadda zaka siya data dubu daya da dari biyar wato 1.5GB akan naira dari biyu kacal a cikin layinka na MTN.

yanzunnan ba tare da bata lokaci ba zanje ga bayanin yadda zaku samu wannan garabasa ta MTN.

Comments

table of contents title