Main menu

Pages

MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

Description

MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

You are about to download MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.

BOOK INTERNAL INFO

Godiya – MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

Godiya dubu ga mai kowa mai komai Allah ubangijin sammai da kassai daya bani iko da dama na rubuta wannan gajeran littafi, Allah ya amfanar da mutane da alfanun dake cikinsa.

Gargadi – MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

Copycats are not allowed to transform this book by any means without the prior written permission of the writer.Immediate action will be taken if caught�

Janafty – +22794775574

SADAUKARWA MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

none

SHIMFIDA

Gidane d’an ‘karami mai dau’ke da d’akuna biyu ,falo d’aya,sai tsakar gida,kwance take a falonta mai tattare da ‘kazanta.

Tana sanye da zani daban ,riga daban ,haka zalika
d’ankwali,munshari take zabgawa,tayi wata irin kwanciya,ta ware kafafu kamar ba mace ba,miyau yana mai dilala daga bakinta,sanadiyar mafarkin da takeyi wai gata chan tana cin tsiren hanta da madara.

Firgigit ta farka tana sosa kanta tare da tand’ar bakinta
kamar wata mayya,agogon da’kin idanunta suka yi mata tozali da,2:00pm idanunta suka gane mata,da hanzari ta suri mayafinta dake kan fanka,tayi bol da kwanon da taci d’anmalele tun shekaranjiya dake kwance a tsakiyar falon,ta shuri silipas da ‘kafarta,sannan ta fice daga gidan tare da ‘kulle ‘kyauren gidan da kwad’o.

MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

Zaune yake akan benci,ya zabga uban tagumi yana
mai tunanin rayuwa,jin ana buga gate da ‘karfi yasa ya dawo hayyacinsa tare da tashi da hanzari ya nufi gate d’in yana tambayar wanene.
‘ni ce!’ ta bashi amsa da ‘karfi.

da sauri ya bud’e gate d’in tare da cewa ‘HIBBATU lafiya ,meya faru’ ,harara ta zabga mai tare da tureshi gefe ta shigo tana cewa ‘ina lafiya kuwa ga talaka irinka ,da har zakayi tsammanin
lafiya a kowanne lokaci,cefane na biyoka in amsa’ tana mai yatsina fuska,a sanyaye yace’cefane kuma hibbatu!’.

‘eh cefane,ko ka
bani ne kafin ka taho nan?’,’amma naga akwai
ragowar kwakin dana siyo jiya,kiyi ha’kuri ,ki
kwad’anta kici mana’,da sauri ta dakatar da
shi tana cewa ‘nayi maka kama da matar da
kwaki zai samu matsuguni a tumbinta,wallahi
ni tsiren hantar danayi mafarki nake son
ci!’,’tsiren hanta kuma?’ ya maimata ,tace ‘eh
tsiren hanta mai zafi da wadatacciyar
‘kuli_’kuli’.

MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

‘bani da kud’i!’ ya bata amsa yana
mai kauda kansa gefe ,tsalle tayi ta dire,ta cire
mayafi ta d’aure a ‘kugunta,tana tafa
hannayenta tana cewa ‘kan ubanchan d’arin
biyun ce baka da ita dan jaraba,wallahi BILAL
dole ka nemo kud’i yanzunnan,in ma ta kama,
ka shiga cikin gidannan kayi masu fashi da
makami mana ,ka tsaya kana ce mini baka da
kud’i,rashin kud’inka bazai sa in fasa cin tsiren
hanta ba,

MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

ahtoi!,kai kunya ba kaji ,in taho maka
da karamar bukata irin wannan amma ka kasa
biya min ita!’ ta cigaba da surfa mai masifarta
da bala’i ,bai tanka mata ba,ya zuba mata na
mujiya kawai… Karar Horn! Din da akayi ne
daga wajen gate ne,yasa Bilal ya juya ya bar
ta anan,da sauri ya wangale gate d’in,wata
arniyar azababben mota mai numfashi ce ta
danno kai…..ido,hanci da baki bud’e hibbatu ta
bi motar da kallo.

Tsakuren – MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

ta sauke hannayenta tana cewa ‘hibbatu kenan,bayan
‘kafiya,’karya da ‘kwadayi ! Wauta da sakarci
suna dawainiya da ke,zan cigaba da bin ki a
yadda kike so,har lokacin da zan tare a d’akin
aurena da bilal,a lokacin zaki tabbatarwa da
kanki cewa ke mai ‘karamar kwakwaluwa
ce,kuma zaki tabbatarwa kanki cewa bilal
MIJIN AURE NA NE ba MIJIN HAYA ba.

MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

ta ‘karasa tagar d’akinta ta d’aga labulen tana
mai zubawa bilal idanu da ke zaune kan benci
ya kafa radio a kan kunnensa… ¤BAYAN
KWANA UKU¤ Meera ta gaji da uzzurawan da
hibbatu ta uzzura mata akan ta amince ta auri
bilal a matsayin MIJIN HAYA! Meera tana ta
avoiding issue d’in, domin tana mai tausaya
hibbatu nan gaba,domin ita kanta meera tasan
cewa da zarar ta auri bilal,mutu ka raba wlh,ko
da shi bilal d’in baya sonta.

Yau kamar kullum ,hibbatu ta shigo d’aki ta samu meera a
kwance,bayan meera ta amsa sallamar ,sai ta
kauda kanta ,kuma batare da ta dago daga
kwanciyar da tayi ba,a sanyaye hibbatu ta ce
‘ameera yau kwana uku kenan,kin ‘ki cewa
komai dangane ga maganar da nayi maki,pls ki
amince ki auri Mijina.

MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail

kar ki bari kud’innan su
subce mini’ ,meera ta juyo ta dubeta tace’toh
naji sista,na amince zan auri MiJiNKI,amma duk
abinda ya biyo baya ,kiyi kuka da kanki’,hakora
a washe tace ,’babu abinda zai biyo baya face
alkhairi,yaushe zai turo kud’in ?,kuma dan Allah
ya cikashe 8 d’in ya dawo 10!’.

‘toh naji zan
nemeki idan nagama waya da shi’,hibbatu ta
tashi ta fice zuciyarta fes,meera taja dogon
tsaki bayan hibbatu ta fice tace ‘a shirye nake
in biya ko da miliyan dubu ne,in har hakan zai
sa bilal ya zama mijin aurena’,wayarta ta
d’auko ta kunna domin tun ranar da suka
gama waya da imad akan MIJIN HAYA ta
kasheta’,

sakonninsa ne suka fara shigowa,bata
kai ga karantasu ba,kiransa ya shigo,ta d’auka
tare da yin sallama,imad ya sauke ajiyar zuciya
ya amsa,ba kai ga yin magana ba meera tace
‘na amince da auren MIJIN HAYA,ka turo
kud’in’ ‘da gaske kike?’ ,’eh nayi tunani
akai,there’s no way out,HUSBAND FOR HIRE is
the only solution 2 d situation we are in’ ,i love
u so much meera,wanene mijin,had’ani dashi a
waya in jaddada masa sharud’ana’,

‘talaka! matsiyaci ne! kar ka damu ,zan killace maka
kaina har xuwa lokacin da zaka dawo ya sakeni
,ka aureni,just trust me’,’shikenan meeralovita
,i’m so happy wllh and i trust you’,suka cigaba
da hira yana gayamata yadda yayi missing d’in
muryata a kwana 6 da suka wuce,in ya kira
wayarta a kashe…..

Washegari meera ta samu
alert d’in miliyan takwas is transfered in to her
account, tana gama karantawa tayi murmushi
tace ‘hibbatu & imad the two of them hve
smethn in common ‘WAUTA da
SAKARCI’ ,shiryawa tayi cikin wata doguwar
riga mai ratsin sky blue da dark blue,tayi light
make up,ta dau handbag ta saka
wayarta,checkbook dinta,da kuma check d’in
2million da abbu ya bata kyauta,

sai kuma
empty mini luggage bag da ta Washegari meera
ta samu alert d’in miliyan takwas is transfered
in to her account, tana gama karantawa tayi
murmushi tace ‘hibbatu & imad the two of
them hve smethn in common ‘WAUTA da
SAKARCI’ ,shiryawa tayi cikin wata doguwar
riga mai ratsin sky blue da dark blue,tayi light
make up,ta dau handbag ta saka
wayarta,checkbook dinta,da kuma check d’in
2million da abbu ya bata kyauta,

sai kuma
empty mini luggage bag da ta dauko! Karfe
10:00 hibbatu ta shigo gidan,bayan ta gaishe
da hajiya ta wuce d’akin meera,tana shiga
d’akin meera ta wurga mata luggage bag d’in
tana cewa ‘ri’ke jakar,ki rakani bank in ciro
miki kud’in HAYAR MIJINKarfe 10:00 hibbatu ta
shigo gidan,bayan ta gaishe da hajiya ta wuce
d’akin meera,tana shiga d’akin meera ta wurga
mata luggage bag d’in tana cewa ‘ri’ke jakar,ki
rakani bank in ciro miki kud’in HAYAR MIJINKI.

Source

Just to let you Know that all musics files appeared or discovered on our website are from third Party sites, so we dont owned or controlled them we only shared them by link, the only internal files we shared is Ebook, to know more about our policy pls see our Privacy Policy page.

Also Download MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

Download

Kindly click the below button to download MIJIN HAYA complete hausa novel written by Abdulaziz ismail, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.

Comments

table of contents title