Main menu

Pages

MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

Description

MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

You are about to download MR BELLO complete hausa novel written by Janafty released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.

BOOK INTERNAL INFO

Godiya – MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

Bismillahir Rahamanir Rahim in the Name of ALLAH the most  Beneficient the most mercerfull praise be to Allah lord of the words…..

Assalamu Alaikum my Follow fans,am starting my new Book i ask ALLAH subhanahu wata”ala to guide me throught and make me it sussufull till End Ameen ya Allah

Gargadi – MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

Copycats are not allowed to transform this book by any means without the prior written permission of the writer.Immediate action will be taken if caught�

Janafty – +22794775574

SADAUKARWA MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

Bashir Sufyan Sardauna and Nazifi yarima❤️ Sakallahu fil jannah Dudes..For ur all Support,care and Concern..Allah yabar zumunci Ameen_

SHIMFIDA

GGUSS KWATAR-KWASHIMR BELLO complete hausa novel written by Janafty

A haraban Babbar Makarantar ta GGUSS, Goverment Girls Unity Secondry School Kwatar-kwashi Dake Tsakanin Dajin kwatar-kwashi Zuwa Gusau, Da Misalin ƙarfe 10:30am na Safe.

Daga Cikin Babban Filin Haraban Makarantan Na Hangi É—alibai Birjit ba Adadi mata ne Zallah Ta Ko”ina Suna Yawo Wasu Suna Tsaye da Tarin Akwatunsu da Jakunkunansu Wasu kuma Suna ta Tururuwan Shiga Doguwar Mota Fara mai ÆŠauke da Tambarin GGUSS KWATAR-KWASHI, gefe É—aya kuma Kowaccensu Tana Sanye da Uniform ne Ajikinta wasu Nasu Wando light green ne Both Riga da Wando da ÆŠan kwali sai Farin Hijabi A yayinda Wasu kuma ke Sanye da Dark green d’in Wando sai Both Farin Riga da Da’n kwali da Hijabi.

A yadda Haraban Makarantan ta Rikice da Hayaniya da Murna da Iface ifacen ÆŠalibai zaka Fahimci Hutu ne ÆŠaliban Suka Samu Tun ma Ba Daga yadda Wasu Iyayen ÆŠaliban keta Zuwa ÆŠaukan yaransu Wanda basu yi Register da Motar Makaranta ba, Ayayinda Wasu ke Ta Fitowa Bakin Get d’in Mkrantar ga masu Mashi nan suna ta ÆŠaukansa Zuwa inda zasu Hau Mota Zuwa Gida.

Daga chan É“angaren Na Hangi Wasu ‘Yan mata su Uku Tsaye A bakin Wata Bishiyar Dalbejiya Dukkansu Gabansu Akwai Tarin jakunkuna, da Sauran Tarkacensu masu yawa, sakamakon Wannan Hutun Third term ne Æ™arshen Zangon karatunsu na Jss 3 sai Shiga SS1 Kenan, Suna Sanye da Uniform É—insu na Junior, light green both Riga da Wando da ÆŠankwali sai Hijabi Fari, Dukkansu Ukun Tsawonsu ÆŠaya Sai dai kuma Biyu Daga Ciki Farare ne Tas, Sai Ta Ukun Wacce ke Tsakiyansu Ɓaka ce Sulub ammh Bak’inta bamai Duhu bane mai haske ne, Wanda Ke Shining, Doguwa ce Mai K’arancin Girman Jiki, Fuskarta tana da FaÉ—i Ammh ba Sosai ba, Tana da Manyan Idanuwa Masu ÆŠauke da Gashin Ido Zarara sai Ƙaramin bakinta Wanda Yake BaÆ™i baki, A shekaru Dukkansu bazasu gaza Shekaru goma Sha Shidda ba Daga Kallon Farko Zaka Fahimci Zallar Ƙuruciyarsu A lokacin.

Daga bayansu sukaji Ance ” ANEESA…” atare Suka Waiga dukkansu suna Kallon ÆŠaya Daga Cikin Senoirs É—insu Jidda Madaki WaÉ—anda Suke Kan Zana Jarabawarsu ta Fita Ma’ana WAEC, Saboda Haka Su Suna Makaranta basu Azuwa Hutu sai Sun kammallah Neco wanda kuma bazai yi ba Sai ya Tattara ya koma gida.

Itama É—in Sanye Take da Uniform É—insu na Senior, Dark green da Farar riga da Hijabi, Kyakkyawar Gaske ce Gata Fara gata Doguwa mai ÆŠauke Da Daran Daran Idanuwa masu Haske Cikin Siririyar Muryanta tace “Aneesa Plz D’an zo na ganki…” Ta faÉ—a Cikin Yanga Wanda ya Zame mata Halitta.

Jin Abunda tace yasa Aneesa Ta Æ™ara HaÉ—e Ran Kamar Wacce Aka Aikoma da SaÆ™on Mutuwa SaÉ“anin Sauran Æ™awayenta da Fuskarsu ke Washe na Farin cikin Zasu koma gida yau, Cikin Sanyi Jiki da Takun Ɓacin Rai Aneesa Ta Nufi Jidda tana FaÉ—in ” S. JIBIYA, B. KAITA Ku jirani bari na Dawo..” Jin Haka yasa S. Jibiya tace “Ok A. BUKAR BULAMA…” Ta faÉ—a Tana bin Aneesan Da Kallo kafin Ta Maida Kallonta kan B. Kaita Suka haÉ—a ido Suna Ƙunshe Dariya.

Aneesa kamar bazata Taka Æ™asa ba Haka ta RinÆ™a jan Æ™afa Zuwa Wajen Jidda Dake Tsaye tana Jiranta Tana Æ™arisowa ta RiÆ™o Duka Hannayeta Cikin Salon Muryanta tace “Aneesa Don Allah karki manta da AlÆ™awarin mu Kinji..” Ta faÉ—a Tana Sakar mata Fararen Idanuwanta.

Gyara Tsayuwa Aneesa Tayi Tana Jifan Jiddan Da Wani Banza Kallo A fakaice, kafin tace “Wani AlÆ™awari kenan…?” Ta faÉ—a Da Sigar Rainin Wayau Lokaci ÆŠaya Itama tana Sakar mata Manyan baÆ™aÆ™en Idanuwanta masu ÆŠauke da Zara zaran Gashinta baÆ™aÆ™e masu Æ™ara Fito da Salon Kamaninta da KANURI, Jidda Ta Saki Ajiyar Zuciya kafin Ta Æ™ara RiÆ™e Hannun Aneesa Tana bin Haraban Mkrantan da Kallo Yadda Taga Kowa na Haraman Tafiya sai D’ai d’ai Irinsu ne Suke Hidimar gabansu.

Cikin Æ™ara Kwantar da Murya Tana faÉ—in “Haba My Anee, har kin manta da mganarmu na Kiyi Æ™oÆ™arin Saka yayanki Ya Soni koda bai kai Kwatankwacin Irin Son Da Nike mai ba, plz Anee Ki Taimake ni Don Allah Wlh bazan iya Rayuwa ba MatuÆ™ar babu MR BELLO JIƘAMSHI….” Ta faÉ—a idanuwanta Sun ciko da Ƙwallah Suna ƘoÆ™arin Zubowa.

Cikin Wani BaÆ™in ciki da Takaichi, Aneesa ke Bin Jidda da Kallo kafin Tace “Oh..! Na Manta ammh Tunda kin Tuna min zanyi k’ok’ari sosai Anty Jidda..” Ta faÉ—a tana Zare Hannunta Cikin na Jidda Wace ke Share Ƙaramar Kwallar data Ziraro mata, Murmushi ta sakarma Aneesa kafin tace “Yauwa ko kefa Anee, Ammh zaki Dawo ki ÆŠora SS1 ÆŠinki Anan ko Aneesa..?”

Ɓata Rai Aneesa Tayi kafin tace “A”a bazan Dawo ba Nifa Na gama Wannan karatun Har Abada Tunda bana Shiga Aljanna bane..” Ta faÉ—a Cikin Nuna yadda Ta Tsani Karatun Gaba É—aya, Dariya Jidda Tasaki Cikin Aji da Wayewa Tace “Oh Anee Wai ke bazaki Chanza ba Shiyasa bakwa Shiiri da Mr Bello sam, Kuna gida ÆŠaya Ammh Ra”ayinku ya bambanta Shida baya son Zama da Wanda baya son Karatu..” Tura baki Aneesa Tayi kafin Tace “Aiko da Muke gida ÆŠaya ba Uwarmu ÆŠaya ba Kuma ba Ubanmu ÆŠaya ba, Ba Abunda Na HaÉ—a Dashi Hanyar jirgi Daban na Mota Daban..” Dariya Jidda Ta Æ™ara Sakawa Tana kallon Aneesa Wacce ke Kallonta Tana Æ™ara HaÉ—e Rai Fuskar nan na Æ™yalli baki da kuma Uban man Vaseline d’in Da Aneesa ta Shafama Fuskarta.

Haushin Dariyan Jidda yasa ta Juya Zata Tafi Da Hanzari Ta RiÆ™o Hannunta tana ‘yar Dariya tace “Sorry my Anee, na daina Dariyan Kinji ko? Na yarda baku HaÉ—a komai ba Ammh dai gidanku ÆŠaya, zaki min Abunda na Sakaki ko..?” Aneesa Data Waigo Tana Ƙara Tamke Fuska tace “Nifa bana Shiga Harkanshi Sai dai nama Anty Rahila mgana Tayi mishi Tunda Ita Naga Suna Shiri Sosai..”

Da Sauri Jidda Tace “Yauwa Ki Gaya mata Kinji ko, Ga Nombar Wayata In kin koma gida ki kirani ko da wayar Anty Rahilan ne Kinji ko my Anee..” Ta faÉ—a Da Sigar Lallashi Lokaci ÆŠaya Tana Saka mata Takardan Data Rubuta mata Lambarta KarÉ“a Aneesa Tayi Cikin Ƙosawa Tace “Naji Anty Jidda bari na Tafi Su B. Kaita na Jirana..” Fuskarta Jidda Ta Shafa tana FaÉ—in “Ok Aneesa nagode sai naji kiranki..” Da Sauri Aneesa Ta Ƙwace Hannunta ta Wuce Tana Sakin Tsaki Acikin Ranta Take FaÉ—in “Ai sai kiyi Tayi Iska na Wahalar da mai kayan kara Uban Waye zai kiraki kan Wannan Mugun..” Ta faÉ—a Harda Tsirtar da yawu kafin tace “Allah ya Tsareni da HaÉ—a Shirgina Da Mara Imani.”

Ta faÉ—a Tana Ƙarisowa Wajen Dasu S. Jibiya Suke Suna Jiranta Tun kafin Ta Ƙariso ta DunÆ™ule Takardan Da Jidda Ta bata ta Wurgar Da Ita gefe Tana Waigon Jidda Wacce ta Juya ta Nufi Hostels É—insu na DAURAMA part 2, Da kallon Mamaki B. Kaita tace mata “A. Bukar me aka baki kika yaga Haka..?” Tsaki Aneesa Taja Tana Gyara Tsayuwa kafin tace “Nombar Wayar yar Wahalar ce wai na Kirata in na Koma gida..”

MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

S. Jibiya tasaki Dariya kafin tace “Ikon Allah Toh kan mene..?” Aneesa Tace “Kan Wannan Mugun mara Imanin Wanda ya baroni da gidanmu ya kawoni Cikin Wannan Dajin yana Cin Zalina mana..” A tare S. Jibiya da B. Kaita Suka HaÉ—a baki Suka ce “Wai MR BELLO MUHAMMED JIƘAMSHI….?” Aneesa Ta Ƙara Jan Tsaki tace “Bello dai kam Don ni bazan ce mai Mr Bello ba Wlh…”

B. Kaita tace “Gaskiya Aneesa bakya kyautama kanki ina Laifin Mr bello Da Kika bi kika Tsaneshi, taimakon ki fa yayi Daya kawoki mkranta kikayi karatu kika zama ‘ya kamar Kowa..” Da Mamaki Aneesa Ta kalleta kafin tace “Nace ne ya Taimakeni ko Kinji nace miki ina BuÆ™atar Taimako ne, King B. Kaita Ki kama bakinki karki gaya min mganar banza nace BaÆ™in Mugu Wanda ya Kawoni Wannan Dajin Allah Yana Cin Zalina ko Zaki Rama mai Ne Domin Naga Alamar Kema Cikin Layin Su Jidda ne na Son Wanda bai Dace daku ba..” Ta faÉ—a Cikin Fushi.

B. Kaita ta HarzuÆ™o ma Aneesa Tana FaÉ—in “Eh É—in FaÉ—i ki Æ™ara Ina Son Mallam Bello kuma so na Aure Aneesa Zuciyata Kullum Tana Zafi da Takaichi Duk Sanda Naji Kina Aibatan Mr Bello, Haba Shikenan kuma don Jininku bai HaÉ—u ba, baki Sonshi sai ki Hanamu mu Masu Sonshi mu Soshi ko mu nuna muna Sonshi, Tsakaninki dashi Daban muma tsakaninmu Daban, Saboda Haka Muma Kibar mu Mu nuna Muna Sonshi Domin Babu Abunda yayi mana Kuma yayi Dai-dai Da Ra”ayinmu..” B. Kaita ta FaÉ—a Cikin Nuna Masifarta Harda ÆŠaga Murya.

Aneesa da Wata Zuciya ta Ciyota ta Tsallake S. Jibiya ta Dira gaban B. Kaita taci Kwalan Hijabinta tana FaÉ—in “Ina Ruwana da Son da Kuke mai Nidai sai na FaÉ—a ba Kuma Zan Fasa FaÉ—an Bello mugu ne mara Imani ba, Ko zaki iya Rama mai ne…? sai naga Ƙarewar Son da Kike mai Banza Kawai mara Aikin yi..” Ta faÉ—a Indanuwanta Sun KaÉ—a Sunyi Jajir.

MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

B. Kaita da Abun na Aneesa Ya kaita Wuya sai kawai ta cakumo Aneesa Suka Fara Dambe Tana FaÉ—in”Ni ba banza bace kece babbar Banza butulu mai Raina Alheri..” Tuni FaÉ—a ya kacame, S. Jibiya ce ke Æ™oÆ™arin Rabasu da Sauran Student d’in da basu gama Tafiya ba, suka Æ™ariso Suna Raba Kawayen Juna FaÉ—a, S. Jibiya ce ke FaÉ—in “Haba Aneesa, Billy meye Haka Wannan ba girmanku bane Aganku kuna FaÉ—a da Junanku…” Aneesa Data ShaÆ™e Wuyan B. Kaita da Hijabi Take FaÉ—in “Aganmu munayin Mana Uban Waya ja In ba Ita ba Dama Tuni Billy Take Shigan Hanci Da Ƙudundune Wlh yau kafin mu bar Mkrantan nan Sai mun Goge Raini Tsakanina Da Ita..” Take FaÉ—a Tana Haki tana Æ™ara Tamke Wuyan B. Kaita Wacce ke ƘoÆ™arin Ƙwace kanta.

Daga bayansu Sukaji Ance “Are u Stupid Aneesa Bukar Bulama….?”

Sukaji An FaÉ—a Daga bayansu Cikin Kakkausan Murya, gaba É—ayansu Suka Waiga Suna Kallon Uncle Aminu da Mr Bello Suna Tahowa, Hannunsu Sarke da Juna, Kamar Wasu Tagwaye Dama Duk Sch d’in ba Wanda baisan Abota Da ShaÆ™uwa Irinta Uncle Aminu da Mr Bello ba, Uncle Aminu Yana Sanye da Riga da Wando black And White, Sai Wani Rufaffan baÆ™in Takalminsa na Fatar Damisa Sai Mr Bello yana Sanye da Riga da Wando Rigar Dark Blue mai Dogon Hannu sai Wandonshi mai Ruwan Blue mai Haske, Ƙafarsa sanye da Takalmi BaÆ™i booth sai kansa Dake Sanye da p cap, wanda ya Rufe Rabin Fuskarsa Dukkansu Dogaye ne masu Surar Jiki Ƙirar Maza Cikakku Masu Zati da Haiba.

Uncle Aminu Fari ne Mai FaÉ—in Fuska da Dogon Hanci yana da Gemun Shi É—an Dai-dai Wanda yake Ƙara mai kyau mai HaÉ—e da Zagayayyen Bakin shi mai faÉ—i KaÉ—an, Mr Bello Fuskarsa bata bayyana ba Sosai Sai dai Daga yanayin Fatar Hannunshi Inda Rantsantsen Agogo na Kamfanin Rado ke ÆŠaure A tsinsiyan Hannunshi na kallah na Fahimci Fari Ne Sosai Saboda Yadda Fararan yatsunshi ke Kwance da Gashi Sun Kwanta Zara zara Gwanin Ban Sha”awa, Yana da FaÉ—i KaÉ—an Daga Sama Saboda In yana Tafiya Zaka ga yana BuÉ—ewa, a kallon yanayin Tafiyarshi kaÉ—ai ya Isa Zatinsa da Jarumtarsa Su Dakeka Tun kafin kaga Fuskarsa ma.

MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

Duka ÆŠaliban Dake Wajen Suka Fara Matswa Jikinsu na Rawa Suna Tsoron Kada A haÉ—a dasu Uncle Aminu da Mr Bello A lokaci ÆŠaya ai Fire ne, babu Wanda Baisan yadda Suke cin Ƙaniyar ÆŠalibai ba Acikin Mkrantan Musamman ‘yan Taurin kai Irinsu Aneesa, Aneesa Ko Ajikinta Sai ma ƘoÆ™arin Ƙara RiÆ™e Wuyan Hijabin Billy Kaita Da takeyi Itako Tuni Ta Saki Wuyan Aneesa Tana ƘoÆ™arin Ƙwace Kanta Salamatu Jibiya Kuwa Baya ta Matsa Tana Zare Ido Aranta Tana Addu”ar Allah yasa yanzu Motar gidansu tazo ÆŠaukanta.

A gabansu Suka ja Burki Uncle Aminu ne ya kalli Aneesa Dake Wani Hura Hanci ga Bakinta na Ƙara ÆŠaukan Ido Cikin Tsawa Yace “Leave her Hijab Now Don Ubanki…” Ya FaÉ—a yana Sakin hannun Mr Bello Wanda kanshi ke Æ™asa yana Danne Danne Cikin Wayarsa, Kamar baima san Abunda Ke Faruwa Awajen ba, Aneesa na ƘunÆ™uni Harda Ƙwallarta ta Saki Wuyan Hijabin Billy Kaita tana FaÉ—i Æ™asa Æ™asa “Nidai ba Ubana ba Wlh..” Ta faÉ—a Tana Share Hanci ba Zato ba Tsammani Taji Gam!! An Buge mata baki, da Hanzari Ta Dafe Wajen Tana bin Hannun Wanda ya Maketa da Kallo Mr Bello ne Cikin Muryan Sanyi Ammh Cike da FaÉ—a yace “Ba Ubanki ba sai Ubanwa..?” Ya faÉ—a ammh Still kanshi na Kan Wayarsa Dake Hannunsa.

Uncle Aminu ne ya RiÆ™e Kugu yace “Au haka tace Bello? Æ™anwar nan Taka fa Zan ci Ubanta, Duk da Mun Riga mun basu Hutu..” Mr Bello Dake Danna Wayarsa yace “As u wish…” Ya faÉ—a yana ÆŠago da kansa Lokaci ÆŠaya ÆŠaliban Wajen kowani ya fara kama gabansu Wasu ma Jakunkunansu Suka ÆŠauka Suna Nufar bakin Get, Jikinsu na Rawa Kada Laifin Aneesa ya Shafesu Domin kaf Mkrantan Kwarta-kwashi ba Wanda baisan Waye Uncle Aminu da Uncle Bello ba wajen iya cin Æ™aniyar ÆŠalibai Kuma ba Wanda bai san Wacece Aneesa Bukar Bulama ba wajen Rashin kunya da Rashin Tsoro.

Jin Abunda Mr
Bello yace ne ya sa S. Jibiya ta Marairaice Fuska tana Kallon Aneesa Tana mata alamun Ta bada Haƙuri Ita kanta Billy Kaita Tsoro ya Shigeta ganin Uncle Aminu ya isa Bishiyar Dalbejiya yayi Tsalle ya Katso Reshe Ɗaya ya Tsinketa Wata Doguwar Bulala Ta bayyana Kafin ma ya Ƙariso B. Kaita da S. Jibiya Suka Matsa Gefe Suna Rawan Jiki Shiko Mr Bello Baya ya Juya Bayan ya Ɗaga Wayarsa ya Ɗaura a Kunni ya fara Tafiya kamar Zai Fita bakin Get.

Cikin Tsawa Uncle Aminu yace “Kneel Down…” Aneesa Ta kalleshi tana ÆŠaga Idonta sama Irin Banji me kace ba Sanin Raininta yasa bai Jirata ba ya Fara Zuba mata Bulalar Dake Hannunshi Cikin Ƙwarewa da Mugunta Tun Aneesa na Tsaye tana Cijewa karta yi Kuka sai da Hawaye Suka Fara Fita Daga Idanuwanta ta DuÆ™e Ƙasa Tana Kuka bai barta ba sai da Bulalar Ta gama Karairayewa A jikinta kana ya Æ™yaleta ya kalleta yana FaÉ—in “Wannan na Bye bye Kwatar-kwashi ne In kika Dawo First Time SS1 akwai Welcome to GGUSS SS1 kwatar-kwashi Tunda Ke Har yanzu bazaki yi Hankali ba Bush girl kawai wato ba Ubanki ba sai dai nawa ko..?”

Ya fada yana Saka Æ™afa ya Shureta Dai-dai Lokacin da Wata Arniyar Motar Buggati baÆ™a ta Shigo Cikin Mktanta Kallon Farko Kowa yayi ma motar Suka san Motar da Zata ÆŠauki Mr Bello da Aneesa Ce Domin duk FaÉ—in Mkrantar babu Wanda Ake Zuwa ÆŠauka da Motocin Alfarma sai Su, Aneesa Dake DuÆ™e tana Kuka Ko ÆŠagowa batayi ba nan Uncle Aminu ya Juya ya Nufi inda Mr Bello ke Tsaye yana gaisawa da Direbansu Mallam Inuwa, Tuni ÆŠaliban Mkrantan Masu Tafiya Sun Watse Su kuma ‘yan SS3 sun Shiga Jarabawa.

Lokacin da Mr Bello ke gaisawa Da Mallam Inuwa yaja p.cap ÆŠinsa Sama kyakkyawan Fuskarsa Ta Bayyana Wow.. HaÆ™iÆ™a Allah yayi Halitta Domin Wata kamilalliyar Fuska na Hanga mai Cike da Kyau da Haiba Farin Namiji ne mai ÆŠauke da Dogon Hancinsa Har Baka A kallon Farko In kayi mai Zaka Fahimci ya haÉ—a Nasaba da Fulani Zagayeyyen BaÆ™in Sajensa ne ke Ƙara mai kyau Wanda yayi ma Æ™aramin Bakinshi Kwanya matsakaitan Idanuwanshi masu ÆŠauke da Wasu Fararen Idanuwa Masu Kyau da Narkan da Zuciyan ‘yan Mata, Sai zara zara gashin Idanuwansa Masu Tsawo da baÆ™i Da Gashin Girarsa BaÆ™i SiÉ—ik HaÉ—e da Wani Kwantaccen Gashin Kansa Irin na Fulani Mr Bello baya barin Gashi Ya Taru Akanshi ko A yanzu Ma Babu Cikar Gashi Sosai

MUHAMMED BELLO MUHAMEED JIƘAMSHI Kenan wanda ÆŠalibai da Malamai kema LaÆ™abi da MR BELLO  kuma Ƙani ga Cheif Army of Staff na Æ™asa Gaba É—aya Wato LT. GEN. MUKTAR MUHAMMED JIƘAMSHI Cikkaken Namiji ne mai Aji da Zati Wanda Kaf ‘yan Matan Dake GGUSS kwatar- kwashi ke Rubibi Akanshi, Tun daga Kan Malamai da ÆŠalibai, Kan ‘yan Junior ne da Senior, Kaf ÆŠinsu ba Yarinya Da Zatace bata Crushing ÆŠinsa, Mkrantar Tana ji Dashi Domin Tunda Ƙasa Zuwa Sama Shine kaÉ—ai Malami Æ™wara ÆŠaya Tak da yake ÆŠaukan Su Mathematics Sakamakon yana da Master Digree Akansa Wanda ya HaÉ—osa a babban Birnin America Wato U.S.

Da Sauri Billy Kaita da Salamatu S Jibiya Suka Æ™ariso ga Aneesa Suka RiÆ™ota Billy na FaÉ—in “Aneesa Don Allah ki daina Wannan Taurin kan Wahala kawai zaki Dinga Sha..” Aneesa Na MiÆ™ewa Ta Fizge Jikinta Tana Share Kwalla tace “Bazan bari ba Ki Rabu Dani Munafuka Ai Burinki ya cika Tunda Yau É—in ma Ina Murnan zan Bar UÆ™uba sai da Aka Æ™ara Zalunta ta, In kika Æ™ara Nuna Kin ma Sanni Billy Allah ya Isa Tsakanina Dake Domin Duk Masoyina bazai so Wanchan Mutumin ba..” Tana gama FaÉ—in Haka ta ÆŠauki Trolley É—inta da Æ™aramar Jakarta Da Wata Jaka Ta Rataya abaya kafin ta kalli Salamatu Jibiya tana FaÉ—in

“S. Jibiya Sai munyi Waya Ga Mallam Inuwa chan yazo zan Tafi kada yasa atafi Abarni irin na Wanchan Term din..” S. Jibiya bata samu Zarafin mgana ba Aneesa Ta Wuce RuÆ™u RuÆ™u da Kaya Billy da Salamatu Jibiya Suka Bita da kallo Suna KaÉ—a kai Sanin Halin Aneesa na Masifa da Saurin Fushi Ammh Akwai Saurin Sauka Nan da Gobe zata manta komai don Duk FaÉ—in Kwatar -kwashi bata da kamar Billy Kaita da Salamatu Jibiya.

Tana Æ™arisowa Mallam Inuwa Ya Tareta da Fara”a yana FaÉ—in “A”a ga ÆŠiyata ‘yan Makranta, Kai Masha Allah Hajiya tace Kin kammallah zangon karatu na Farko..” Ya faÉ—a Cike da Murna Cikin É“ata Rai Aneesa Tace “Wlh na gama Dawowa wannan Mkrantan Baba kama ji gaskiya Haba na gaji da Wannan karatun Mkrantar Ta Isheni Baba Wahalar Tayi yawa Tunda bana Shiga Aljannah bane..” Ta faÉ—a Tana Sakar mai Akwatunanta Guda Biyu ÆŠauka yayi yana Dariya gefenshi ya kallah yaga Basu Bello Sun gangara Zuwa Quarters d’in Malamai Mr Bello zai ÆŠauko Jakarsa.

Booth ya BuÉ—e yana Zuba mata Akwatunan, Hannu ya MiÆ™a yana FaÉ—in “Au hakane fa Kin gama Toh kawo Jakar itama asaka A ciki Karatu kam Kin gama Tunda bana Shiga Aljannah bace Wanda Kika samu Allah samai albarka..” Washe baki Tayi Tana FaÉ—in “Yauwa Baba Allah sa Yadda ka Fahimta Haka YAYA MUKTAR DA ANTY RAHILA Suma su Fahimta ko da yake Ko Sun barni nasan Wannan Mugun bazai barni ba ammh Wlh Wannan karon ko Guduwa ne Sai na Gudu Borno Wajensu Yaya Ali In dai Aka matsamin sai na Dawo Mkrantar nan…” Ta faÉ—a Harda SharÉ“e Ƙwallah..

Kallonta yake bayan Sun gama Saka kayan ya Rufe Booth d’in Motar yana FaÉ—in “A”a ‘yata mai yayi Zafi basai kin gudu ba, Insha Allahu Shima Zai Fahimceki..” Ya faÉ—a Yana Danne Dariyansa Ganin Tana Wani TaÉ“e baki gidan baya ya BuÉ—e mata yana FaÉ—in “ÆŠiyata kinbar Æ™awayenki gasu chan..” Jin Haka yasa Ta Juya Tana kallon Salamatu Jibiya da Billy Kaita Suna Tsaye Suna kallonta, Harara ta Makama Billy Harda MurguÉ—a mata baki Tana FaÉ—in “Sai Wata rana na bar Muku Mkrantar..” Ta faÉ—a kai Tsaye Tana Shigewa Mota, Dariya Suka saka Aran S. Jibiya Tana Jaddada Dawowar Aneesa SS1 Dole kamar yadda Yake Awajensu.

Basu DaÉ—e ba sai ga Uncle Aminu da Mr Bello Sun Ƙariso Yana ÆŠauke da Wata bak’ar jakar Baya, Musabaha Sukayi da Aminu Suka ÆŠanyi Mgana kafin Suyi Sallama don Uncle Aminu sai Next Week zai Tafi Sakamakon ÆŠaliban SS3 Dasuke WAEC basuyi Darasinshi na Na Turanci ba shikuwa Mr Bello Da yake Malamin Lissafi Kuma Jiya Sukayi Paper, d’in Dat Why Shi Zai Wuce Gida Shima Kuma Uncle Aminu Dake Kano sai Sati na Sama Zai Tafi.

MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

Shi ya BuÉ—ema Mr Bello Ƙofar gaban Motan ya Shiga Suna Ƙara Sallama, kafin ya Rufo Æ™ofar Motar Mallam Inuwa ya Tada Motar Suka Fice Daga Mkrantan Uncle Aminu na ÆŠaga musu Hannu Aneesa na Cikin Mota tana Makamai Harara Aranta tana FaÉ—in “Mugu sai Abi Wani Sarkin Ba Aneesa ba..” Ta faÉ—a Harda Yar Dariyanta Karaf Ko Suka HaÉ—a Ido da Mr Bello Yako Makamata Harara yana FaÉ—in “Don Ubanki ÆŠauke waÉ—annan baÆ™aÆ™en Idanuwan naki Akaina ko nasa Mallam Inuwa ya Faka Motar nan na Wurgaki Dajin nan.” Ya faÉ—a Cikin Tabbatar da mganarsa.

Jin Haka yasa Tayi Saurin Sadda Kanta Cikin Rawan Jiki Saboda Tasan Zai aikata Don Wanchan Term d’in ma Tafiya yayi ya barta sai da tabi Direban gidansu Salamatu Jibiya ta tafi gidansu ta Kwana Washegari Akazo Aka ÆŠauketa, HaÉ—e Rai Tayi kanta ta maida Gefe Tana ƘunÆ™uni Acikin Ranta Shiko Gyara Zama yayi yafito da Wayarsa yana latsawa Mallam Inuwa na gefe yana TuÆ™i yana kanne Dariyarsa ganin Yadda Aneesa Take Tura Baki kamar Zai Tinko Ya FaÉ—i Saboda ƘunÆ™uni.

Suko su Billy, su Aneesa Suna Tafiya ba DaÉ—ewa Kusan Tare Motocin Gidanasu S. Jibiya da Billy Kaita Suka zo nan da nan Kowacce Ta ÆŠauki Kayanta Suka Loda Amota Sukama Juna Sallamar sai sunyi Waya Kafin Su Dawo mkranta.

Tsakuren MR BELLO complete hausa novel written by Janafty

Dariya ya saki harda Rike ciki kafin ya dago yana Fadin”Karya Kike princess Bazaki Fada bane kawai Ammh kina Cutuwa Wata Mamaora awajen wanda ko kansa bai iya ma wani Abun…princess ki bar wannan Maganar kizo mu tsara rayuwarmu Kibar wannan na Zaune bazai iya yi miki komai ba,Ni ne Cikakken Namiji mai cikakken Mazantaka..”Yafada yana kashe mata ido Daya.

Cike da Haushi Aneesa tace”Sai kayi kuma..Dama Ai mai Hali baya fasa Halinshi kayi kuskure Tunanin Haryanzu kana Raina…Tuni na Shafe babinka Acikin Rayuwata,Kazo ka Fice mana Daga gida tun kafin na Tara maka jama”a..”

Dariya kasim yayi kafin kuma ya koma Daure Fuska yana Fadin”Taurin kanki Zai ja na aikata Abunda ba Haka naso ba princess…”Cikin mamaki da Tsoro take kallonsa Cikin Kaasa kasa da ido yace”Yes…Na lallasheki kin ki jina,toh yanzu ai zakiji ni dakyau…Naso sai acikin gidan Auren mu akuma kan gadonmu,zan Dandani Zumarki princess,ammh kin kasa Fahimta ta Saboda Haka yanzu zan Karbi Abunda yake dama nawane a gaban idon Wanda kike kira Mijin naki ..”Yafada yana Sakin Siririyar Dariya…

Aneeea data Tsorata Taja Baya Lokaci Daya tana kallon Bello Wanda Shima Fuskarsa ta bayyana Tashin Hankali,ganin Kasim na Nufota yasa tafara ja da Baya Hawaye sun Fara gudu Bisa Kuncinta Cikin Magiya ta shiga Fadin”A”a kasim kar kamun Haka Karka manta Nifa matar Aure ce Don Allah karka ketamin Mutumcina…”Tafada Tana Hada hannuwanta,cikin kuka.

Dariya ya saki yana Fadin”Ki adana Rokonki Nima bazanji kiba kamar yadda ke ma kika jin nawa…”Ganin Ya kusa cimmata yasa tabi ta bayan Bello ta kwashi Guda Zuwa Daki Zaraf ya Bita Cikin kwarewa ya saka kafa ya Tarota tatafi luu sai gata Bisa Kirjinsa tana ganin Haka tafara kokarin kwaceta kanta tana Fadin”Ka sakeni mugu kawai…Zan maka ihu zan tara maka jama”a..”Yana Daga mata gira yake fadin”Dagaske…? Toh yi ihun mugani ko za”a iya kwatanki Ga Mijin naki nan Zaune agaban idanuwansa zanji Dadi Dake In ya isa ya tashi ya kwaceki..”Yafada yana kai kanshi Bisa Wuyanta kuka ta saki da kara Lokaci Daya Tana Fadin”Na shiga uku…Wani ya taimakeni.. “

Take fada tana kallon Bello Wanda ke kallonta Idanuwanta Sunfara Zubar da kwallah,Kokarin Tashi yake kakafunsa Suna rawa ammh ya kasa,Shiko kasim bakinsa yakai wajen Wuyan Aneeesa yana Shinshina Lokaci Daya kuma yashafa Kanta gashin kanta wanda ya Sabule mata Dankwali,zuwa bayanta da Tudun Kugunta yana wani lumshe ido kamar Tsohon maye,Aneesa ta kurama Bello ido Hawaye na Zubomata Hannunta ta Mika mai cikin Kuka tace”Ka taimake ni…Kada ka bari ya ketamin Haddina don Allah…”

Dariya kasim ya saki yana yana Tura kanshi Cikin Kirjinta Lokaci Daya ya saki Numfashi yana Fadin’Bazai taba iya kwatanki ba…Har Abada bai da amfani…”yafada yana Tura Aneesa Bisa Kujera cikin Dariya yake kokarin Balle Blet dinsa cikin Farinciki,bai ankara ba sai yaji Anbugamai wani Abu Asaman keyarsa wanda ya kusa shashi Faduwa yana ganin Jiri

Taga Taga yayi zai Fadi ya Sunkuya yana Rike kujera Da Hannu Daya,Dayan hannun kuma yana Dafe keyarsa data Fara Zubda Da Jini,Da Sauri ya waiga yana kallon Bello Wanda Ya saka dayan Hannunsa ya Dauki Wayar Aneesa Dake kan Kujera ya saita keyar Kasim ya Bugamai,wayar tafadi gefe ta rabe,Aneesa cike da mamaki take kallon Bello Kasim kuwa Dariyar Rainin Hankali ya saki yana Kallon Jinin Daya Tabo Daga kansa yace”Au…Ashe kana da Mamora..”

Yafada yana wata Dariya kafin ya Juya yana kallon Aneesa Cikin Mirmishi yace”Bazai taba iya hanani Kudirina ba..”Yafada yana Nufarta Cikin,Sauri tafara matsawa Jikin Kujera ammh ya saka hannu ya jawota ya karisa Cire Belt dinsa ya Danneta yana kokarin Hada bakinsu Waje Daya kara Aneesa ta saki taneman kwatan kanta Mari ya kifa mata yana Fadin”wlh in baki tsaya ba Zan miki dukan Tsiya kuma na aiwatar da kudurina…”Yafada yana lasan Wuyanta.

Source

Just to let you Know that all musics files appeared or discovered on our website are from third Party sites, so we dont owned or controlled them we only shared them by link, the only internal files we shared is Ebook, to know more about our policy pls see our Privacy Policy page.

Also Download TSANTSAR BUTULCI complete hausa novel written by Binta Umar Abbale

Download

Kindly click the below button to download MR BELLO complete hausa novel written by Janafty, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.

Book 1

Book 2

Comments

table of contents title