Main menu

Pages


 


17&18 


Daga wannan ranar Harƙalla tsakanin Hajiya ladi da Hajiya Binta ya zama ya sauya salo,sun zama wasu mugayen aminai, basu ɓoyewa juna buƙatarsu ,A hankali suka fara fita outing ,suje suyi take away susha Ice cream su dawo ,tafi² Idanuwar Binta ya yage ,ta koma tana shigar da ko ita ladin sai haƙuri tunda ta fita jiki mai kyau


Asp Koda suka dawo daga tafiya sosai yasha mamakin yanda yaga er matanka ta canja ,tunda ya shigo a falon ya ganta kame kan kujera tana canja channel din TV ta harɗe ƙafa 1 kan 1 zaka rantse falon ta ne ,fuskarta yasha fentin makeup da zara²n eye lashes ,hannu yasha red and black henna an mannawa ƙunbunan hannunta faratan kanti na roba 


Kallonta yike ya kasa ko haɗiyar miyau "My babe" sunan da ya kirata dashi kenan ,kuma sai yayi saurin haɗiye maganarsa 


Walai ta masa da ido irin na ƴan bariki "Yes young man" wani diriricewa yayi ya tako gaban kujeranta ya zauna a hannun kujeran "kar kicemun keɗin ƴar hannu ce "

Lumshe ido tayi a hankali tayi baya ta kwanta akan kujeran sosai ta ɗan tauna chewing gum ɗin bakinta sukayi ƙara raƙaƙaƙassss .


"Ba ƴar Hannu bace Amma in kasa in zama ai ba laifi sai a ramawa kura aniyarta"


Cikin raɗa ya kango bakinsa wajen kunnenta "ina mutanen gidan ?"


"Yarinya ta tana makaranta...ma'am tana ciki ana mata makeup zamuje dinner ....(Ta ɗan miƙe da sauri tana gyara zaman fitted gown ɗin jikinta da suka fallasa sirrin bombom ɗin ta ) bari in kira maka ita ko?" 


Jawo hannunta yayi da sauri ta faɗo kansa da sauri ya cusa hancinsa cikin wuyarta yina shaƙar Wani Ni'imtaccen Ƙamshin turaren sirrin bita zaizai data saka na jawo maza 


"Ahshhhhh ,ƙyaleta kinji ? Ki barta ita ta tafi dinner partyn mukuma muyi zamanmu anan muyi namu partyn"

Fiddo ido tayi waje "Ya haka ai zata zargi wani abu?"

"Haba baby girl ,keba mace bane ? Siyasa zamu gwada mata kawai in ta fita akwai harka ....ɗan bani a account Number ɗinki indai soma siyan wannan tsadajjen kwalliyan tukun"


Yarfe hannu tayi a ɗan kunyace "Banida Bank Account" zaro Ido yayi yana ɗan matsa mata kafaɗu 


"Haba dai kina babbar kayan bakida Account ? Dole zaki mallaka saboda transfer din kudin sirri ,karkidamu zan kira wani banker yazo nan ya bude maki"


A hankali ta juya laɓɓan bakinta "Ina godiya"


Zame jiki yayi ya ɓalle brief case ɗinsa ya fiddo rafan dallar Amurka ,ya ciro ƙulli ɗaya ya miƙa mata ,sannan ya ɗaura da cewa "Ni keda godiya " A yangance ta warce a hannunsa tana jujjuya kuɗin tana tunanin yanda kwanannan zata zama Babbar kai a cikin gari 


"Alhaji nawane duk wannan? Basuyi yawa ba kuwa?"

Taɓe baki yayi yina girgiza kai 

"Bakiga komai ba wannan saima kin bani haɗin kai"  


Murmushi tayi ta cilla kuɗin a jaka tana ƙoƙarin zugewa taji foot fall ɗin Hajiya Ladin tana ƙwalla mata kira "Aminiya!!!"


A ransa da sauri ya maimaita Aminiya?!

Wani halaƙace wannan wai?


Itakam birkicewa tayi ta yi saurin cilla jakarta gefen kujeran ta koma ta zauna a kai ,da sauri tayi lamfo kamar mara lafiya


Da ƙyar ta iya shigowa falon saboda yanda kayan jikinta doguwar rigar material maroon (kalar ruwan jinin kare) suka kamata katakan ,ga wani wawan tsagu tabayan rigar kuwa har wajen cinyarta 


Da gudu gudu ta ƙara so ta buɗe hannuwarta "My Gentle man oyoooyooooo" da sauri ya shige jikinta ,yina shafa bayanta a hankali ,cike da yaudara irin na ƴan duniyan maza ya magantu "My Iron lady wannan wankan duk na tarba na ne?....Inwaaaaa💋" ya sakar mata sumba a bayan wuya 


Da sauri ta daɗa maƙalƙaleshi "My champ wani significant dinner ya taso mun gashi nice chair person ,bansan ya zanyi ba ga mijina ya dawo gida na so empty (kwanɓar) sai lemu a firinji "


"A haba Allah ya ida aikin babbar kaya ,karki damu zamu kasance tsawon daren yau ba matsala I missed one massive torch my Life💖" ɗan rufe ido tayi a dole kamar taji kunyar nan ya sauka layi a gaban Binta dake ta kallo abunta


"Ɗan sanda inje?"

"Ki tafi Allah ya tsare " cikasa tayi da sauri ta gyara rikon jakarta 

"Binta kin kimtsa kuwa?"

Da sexy eyes ɗin ta da suka lelluɓe cikin kuben idonta ta ɗago ta kalleta "eh hajjaju"

"Tashi muje to .....Make over(she calls)"


Daga ɗakin aka amsa da "Yes ma"  saiga wata matashiya da kit ɗin Makeup ta fito 


Jirani a compound muna fitowa yanzu ,to tace ta sunkuyar da kanta tazo raɓawa ta gabansa tadan gaishesa ciki² ta wuce 


"Binta tashi muje lokaci na dab da ƙwace mana  " ta kuma maimaitawa,itakuwa muskutawa tayi ta kasa tashi batasan me zatace mata ba ta barta da mijinta ba 


"Ahhh....Inajin yunwa ,Na aza itace replaced cook dinki ko? "


Cikin rashin kulawa tace "eh haka"

"Ta fasa binki taje tamin girki"


Kallon zargi da tuhuma tayiwa dukkansu kafin tayi masu wani yaudararriyar dariya na iya fatar baki 


"Ayi hakan?"


Jinjina mata kai yayi "Kar kidamu my iron lady" 


 "Shikenan bye" taje ta ɗan rungumesa kaɗan ta manna gefen kuncinsu waje ɗaya taɗan yi blowing iska ta ciza ya bada sautin sumba "cuiiiiinmm"  kamar zata yi kuka tace "I will miss youuuuuuuuuu😓"


"I've be been missing wife" sakinsa tayi ta zarce bakin ƙofa 


"Binta ki masa sassauƙan girki Amma aroma"


Kamar irin wacce aka yiwa dole ɗin nan taso zuwa aka hanata ta ɗago tace "Tom sai kin dawo"


"Sorry ƙawas akwai wanda yafi wannan ,zanje dake nayi Alƙawari"


Ɗan murmushi tayi ,sannan ta ɗaga mata hannu 


Shima ɗaga masa hannu tayi ta fice ta ja masu ƙofar yakuwa rufe kansa ,bakuma zai buɗe ba sai an buɗe da key


Motsawa tayi da sauri ya rungumeta

"Ina zuwa ?"

"Zan maka girki" 

"Naci a airport bana tare da yunwa ruwa ya isheni" 


Ɗaure fuska tayi kaɗan don a zahiri tana jin kunyarsa amma taga shi ko a jikinsa 


Hanyar water dispenser tayi ta ɗauko goran ruwan dake firinjin ƙasa 


Tana juyowa ya kamo hannunta da ruwan ya rungumesu a tare a hankali ya haɗe hannunwansu guri guda suka bude murfin goran 


Rufe ido yayi a hankali ya bude sannan ya ɗan buɗe baki ya nuna mata bakinsa da yatsansa ma'ana ta zuba masa a nan 


Cike da jin kunya ta ɗan sanyaya masa maƙoshinsa ,zuge mata zif ɗin rigarta yayi aiko ya sulmuye ƙasa da sauri ta cika roban ruwan ta ɗan kange dukiyar ƙirjinta dasuka sha gyara sukai tuntsun tuntsun 


Kallonta yayi tun daga ƙasa har bisa ga wani bura uban hips daya baje a cikin legjeans baƙi tsantsam abun zasss burgewa 


Yadai kunya ne?....to shikenan bari inje in rage kayan jikina in wanka idan kunyarki ta ragu sai in dawo" 


Wani wahalalllen Numfashi ta ajiye bayan ya shige ɗaki yina wani irin dariya irin na ƴan duniya . 


Mop ta ɗauko ta goge ruwan ta ɗaga gown ɗin ta a ƙasa ta ninke ta ajiye a hannun kujera sai kuma ta koma ta rafka tagumi


"Wani rayuwa kika tsindima kanki a ciki Fatima?...saboda talauci? Eh yanzu kinajin dadi zakici mai kyau kisaka mai kyau ki kwanta a mai kyau, amma zullumi fa??? Kullum kina tunanin watarana asirinku zai tonu...watarana Zaki koma gidan mijinki da iyayenki mai zai biyo bayan guje masu da kikayi....watarana fa zaki mutu me zaki ma Allah dashi da tarin zunubi ɗinki?"


A take taji wani irin kasala ya shige ta ,kanta na sassara mata da ƙarfi ta dafe wajen .


"Binta ki kalla yanda ƴarki ta zama loving student kowa na sonta kalla yanda ta zama ƙashar ƙashar kalan ƴan hutu ,ai ko bakiyi zina da maɗigo don kanki ba kyayi don ƴarki ta sama ingantaccen rayuwa " tana kai aya tai zumbur ta nufi kitchen ta je ta ɗauki goran tsimi mai riɗi da kwakwa ta ƙyanƙyame ta watsa wasu emergency tablet a baki ta kora da ruwa 

(Kayan mata na gargajiya dana Bature r available 09065990265) 


Tana fitowa falo kuwa sukayi kiciɓis daga shi sai wani mannannnen wando duk Jakan halittunsa suna binsa yaraɓaɓe² a hantsan wando




Good morning Jumu'a mubarak

Comments

table of contents title